Inna lillahi wa’inna ilaihi raji’un! Allah ya yi wa kakata rasuwa a yau. Ta riga mu gidan gaskiya tana da shekaru 95 a duniya.
Da na duba tsoffin hotunan da kakata da ni muka dauka, sai na tuna yadda muke tare a baya. Nan da nan kwalla suka fito a idanuna. Ban manta da yadda kakata ta kula da ni da nuna min kauna, har ma da tarbiyar da ni tun nake karama ba.
Allah ya jikan kakata. Amin.
- Kande Gao
Inna lillahi wa’inna ilaihi raji’un! Allah ya yi wa kakata rasuwa a yau. Ta riga mu gidan gaskiya tana da shekaru 95 a duniya. 😭😭 Da na duba tsoffin hotunan da kakata da ni muka dauka, sai na tuna yadda muke tare a baya. Nan da nan kwalla suka fito a idanuna. Ban manta da yadda kakata ta kula da ni da nuna min kauna, har ma da tarbiyar da ni tun nake karama ba. Allah ya jikan kakata. Amin. - Kande Gao
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored