Marhum Malam Adamu tsoho Jos ya bar duniya a cikin Akawun ɗin sa na banki be wuce dubu 70 duka biyu da ya ke amfani da su ba, bai mallaki gida ba bai mallaki tafkekiyar gona ba.

Abinda ya bar wa ƴaƴan sa shine gadon litattafa da tarin ilmin gidan Annabta (S). Ba shakka na gano rayuwar Imam Ali cikin rayuwar da Sheikh Adamu tsoho jos yayi da mu. Allah ta'ala ya sake dausaya makwancin ka Baba .



#Maulud2024 #nigeria #12december #tunabaya #iran #Syrian #Gaza #tarihi #Hauza #Israel
Marhum Malam Adamu tsoho Jos ya bar duniya a cikin Akawun ɗin sa na banki be wuce dubu 70 duka biyu da ya ke amfani da su ba, bai mallaki gida ba bai mallaki tafkekiyar gona ba. Abinda ya bar wa ƴaƴan sa shine gadon litattafa da tarin ilmin gidan Annabta (S). Ba shakka na gano rayuwar Imam Ali cikin rayuwar da Sheikh Adamu tsoho jos yayi da mu. Allah ta'ala ya sake dausaya makwancin ka Baba 😢. #Maulud2024 #nigeria #12december #tunabaya #iran #Syrian #Gaza #tarihi #Hauza #Israel
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored