A cewar wani binciken Cibiyar Nazari ta Nature Medicine, aƙalla mutane 330,000 ke mutuwa a duk faɗin duniya sakamakon cututtukan da suke samu ta hanyar shan lemun kwalba masu zaƙi.

A cikin cututtukan, akwai ciwon suga ko diabetes da kuma cututtukan da suka shafi zuciya.
A cewar wani binciken Cibiyar Nazari ta Nature Medicine, aƙalla mutane 330,000 ke mutuwa a duk faɗin duniya sakamakon cututtukan da suke samu ta hanyar shan lemun kwalba masu zaƙi. A cikin cututtukan, akwai ciwon suga ko diabetes da kuma cututtukan da suka shafi zuciya.
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored