Abinda nakenufi shine daga sanda saurayi yaga budurwa ko/kuma suka amince sunasan juna kuma iyaye suka amince zasu hadasu toh awannan loqacin yakamata ayi gwajin jini injininsu yayi daidai sai acigaba danema idankuma jininsu bayyi dai daiba NANTAKE SAI ARABASU yin hakan shine BABBAR MAFITA allah yasa mudace

0 Comments
0 Shares
0 Reviews