Idan kana neman ilmi, sai ka tashi kayi Struggle na Karatu sannan ka samu. Idan kana neman Kuɗi, sai kayi fafatuka na kasuwanci sannan ka tara.
Ya kai Talakan Nijeriya, Shekaru kusan 50 kana Addu'a da carbin nan, yanzu abinda ya rage shine ka ajiye ka fito neman ƴanci, don Alkur'an Allah ba zai turo maka Mala'ika ya karɓo maka ba, yauwa.
— Muhammad Balaa Afuwa

0 Comments
0 Shares
0 Reviews