Ana zargin Bakin Mutane ne ya kama Yar Tiktok ɗin nan Khadija Gulma. Har ta daina gani da idanun ta ta kuma kusan rasa kafafunta.
Wato Baki Masifa ne don Ni dai da kayi min baki gwanda kayi min asiri idan yaso mu buga mu gani.
Shiyasa nake mamakin mutanen da har so suke su janyo jarfa suke yi don a zagesu suyi Trending basu san illar Bakin Mutane bane musamman waɗanda ka shiga haƙƙinsu.
Allah ya kiyaye mu...

Allah ya kiyaye mu...🙏
0 Comments
0 Shares
0 Reviews