Sponsored
An wayi gari a birnin Liverpool dusar ƙanƙara na zuba, lamarin da ya haddasa rufe filayen jirgin sama da na ƙasa a garin.

Sai dai duk da haka bayan tattaunawar hukumomi da safiyar Lahadi, sun bayar da umarnin buga wasan.
An wayi gari a birnin Liverpool dusar ƙanƙara na zuba, lamarin da ya haddasa rufe filayen jirgin sama da na ƙasa a garin. Sai dai duk da haka bayan tattaunawar hukumomi da safiyar Lahadi, sun bayar da umarnin buga wasan.
0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
Sponsored
Sponsored