"Babu wanda ya isa ya hana ni buɗe gashin kaina, domin yin magana kan abu ne ke saka na yi shi ko da abun ba mai kyau ba ne, muddin za a ce na daina ni kuma a wannan lokacin nema zan fara. Bana son katsalandan a rayuwata.
~ Cewar Nafisat Abdullahi

0 Comments
0 Shares
0 Reviews