Dattawan Kaduna ta Tsakiya sun buƙaci dawo da Sanata Lawal Adamu gida daga Majalisar Dattawa

Dattawan sun koka kan cewa sanatan ya gaza sauke alƙawuran da ya ɗauka yayin yaƙin neman zaɓe

Sun kuma bayyana cewa ya basu kunya kan zargin kai ma sa hari da ya ce an yi kwanan nan

Dattawan Kaduna ta Tsakiya sun buƙaci dawo da Sanata Lawal Adamu gida daga Majalisar Dattawa Dattawan sun koka kan cewa sanatan ya gaza sauke alƙawuran da ya ɗauka yayin yaƙin neman zaɓe Sun kuma bayyana cewa ya basu kunya kan zargin kai ma sa hari da ya ce an yi kwanan nan
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored