Lalacewar Al'umar mu ba wai rashin tarbiyya daga Iyaye bane, idan yunwa da damuwa suka haɗu wuri guda a mutum, suna haifar da munanan tunani. Wannan yanayin da Nijeriya take ciki ba daga Allah bane, daga mutanen da kuka basu amanar kawukan ku ne (Hukumomin ƙasar).
Ba muna fama da zallar rashin fahimtar rayuwa bane, harma da rashin hankali, taya zaka kama ɓarawon Salula, Shinkafa da talabijin ka don yaci abinci, ka masa tsinannen duka kai bidiyo ka ɗaura a SOSHIYAL MIDIYA, amma wadda ya sace kuɗin JAHA guda, ya sanya miliyoyin mutane a damuwa, kuje ƙofar gidan sa kuna masa MAULA da ƙananun murya bayan kune kuka bashi kuri'a?.
— Jum@Kareem

0 Comments
0 Shares
0 Reviews