Kungiyoyin Bokayen sun yin alkawarin yin amfani da rundunonin aljannunsu kan duk kasashen da ke yi wa Nijar zagon kasa.

An yi ganawar ne kan halin da Nijar ke ciki da kuma zargin da janar Abdourahamane Tiani ya yi wa wasu kasashe na bai wa Faransa hadin kai don shuka wa Nijar makarkashiya.
Kungiyoyin Bokayen sun yin alkawarin yin amfani da rundunonin aljannunsu kan duk kasashen da ke yi wa Nijar zagon kasa. An yi ganawar ne kan halin da Nijar ke ciki da kuma zargin da janar Abdourahamane Tiani ya yi wa wasu kasashe na bai wa Faransa hadin kai don shuka wa Nijar makarkashiya.
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored