YANZU-YANZU !

Motar Kano line ta kama da wuta bayan da ta fadi a kan hanyar Kano zuwa kaduna.

Rahotanni sun nuna cewa har ya zuwa yanzu ba a samu nasarar ceto koda kutum guda dake cikin motar ba.

Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Makarfi - Kamal Ibrahim Hotoro
YANZU-YANZU ! Motar Kano line ta kama da wuta bayan da ta fadi a kan hanyar Kano zuwa kaduna. Rahotanni sun nuna cewa har ya zuwa yanzu ba a samu nasarar ceto koda kutum guda dake cikin motar ba. Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Makarfi - Kamal Ibrahim Hotoro
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored