Ranar 2 ga watan Janairu 2016, hukumomin ƙasar Saudi Arebiya suka rataye shi tare jama'ar sa 47 saboda zargin su da rashin shiru akan zaluncin da hukumomin ƙasar suke. Haƙiƙa Sheikh Baqir Nimr Al-Nimr wani bango ne da ya faɗi na sautin raunana akan haƙƙokin su da ake takewa a ƙasar ta Saudi Arebiya.

Muna tuna ka Shaheed da irin gudummawar da ka bayar, da tsayuwar ka kyam akan turba har ajali ya cin maka, Allah ya girmama ladan ka ya tsinewa makasan ka ya Shahid.

— Muhammad Balaa Afuwaa
Ranar 2 ga watan Janairu 2016, hukumomin ƙasar Saudi Arebiya suka rataye shi tare jama'ar sa 47 saboda zargin su da rashin shiru akan zaluncin da hukumomin ƙasar suke. Haƙiƙa Sheikh Baqir Nimr Al-Nimr wani bango ne da ya faɗi na sautin raunana akan haƙƙokin su da ake takewa a ƙasar ta Saudi Arebiya. Muna tuna ka Shaheed da irin gudummawar da ka bayar, da tsayuwar ka kyam akan turba har ajali ya cin maka, Allah ya girmama ladan ka ya tsinewa makasan ka ya Shahid. — Muhammad Balaa Afuwaa
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored