Rahotanni nacewa zuwa yanzu gwamnonin Arewa biyu ne kenan da na Bauchi dana Kano , suka yi watsi da dokar tare da bayyana ta a matsayin wata hanya da aka kirkira domin kuntatawa talakan Arewa.

A baya bayan nan fadar Shugaban Kasa ta nemi gwamnan Bauchi Bala Muhammad ya janye kalamansa akan dokar harajin ta Tinubu cikin sa'a 24 ,Inda gwamnan yace barazanar fadar ta Shugaban kasa ba zata razana shi ya fasa fadar ra'ayinsa ba ,sai Kuma gashi gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf shima yabi sahun gwamnan na Bauchi.

Me kuke tunanin zai faru idan gwamnonin Arewa suka ci gaba da fitowa suna watsi da dokar ta haraji?

Hakan ya nuna hankalin gwamnonin na Arewa ya fara karkatowa kan bukatun talakawansu ko kuwa me kuka fahimta?

Muna dakon ra'ayinku
Rahotanni nacewa zuwa yanzu gwamnonin Arewa biyu ne kenan da na Bauchi dana Kano , suka yi watsi da dokar tare da bayyana ta a matsayin wata hanya da aka kirkira domin kuntatawa talakan Arewa. A baya bayan nan fadar Shugaban Kasa ta nemi gwamnan Bauchi Bala Muhammad ya janye kalamansa akan dokar harajin ta Tinubu cikin sa'a 24 ,Inda gwamnan yace barazanar fadar ta Shugaban kasa ba zata razana shi ya fasa fadar ra'ayinsa ba ,sai Kuma gashi gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf shima yabi sahun gwamnan na Bauchi. Me kuke tunanin zai faru idan gwamnonin Arewa suka ci gaba da fitowa suna watsi da dokar ta haraji? Hakan ya nuna hankalin gwamnonin na Arewa ya fara karkatowa kan bukatun talakawansu ko kuwa me kuka fahimta? Muna dakon ra'ayinku
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored