Wannan fa Gwamna ne sukutun yai wanann maganar, amma saboda ƙin Allah da rashin hankali irin na mutanen mu suke ƙarya ta Tchiani Shugaban Nijar akan tuhume tuhumen sa ga Shugaban Nijeriya Tinubu.

Idan za'a ci amanar ƙasa ta hanyar karya ikon gwamna a Jahar sa, Me kuke tsammani daga Makwabtan ƙasa da sauran su?.

— Muhammad Balaa Afuwaa
Wannan fa Gwamna ne sukutun yai wanann maganar, amma saboda ƙin Allah da rashin hankali irin na mutanen mu suke ƙarya ta Tchiani Shugaban Nijar akan tuhume tuhumen sa ga Shugaban Nijeriya Tinubu. Idan za'a ci amanar ƙasa ta hanyar karya ikon gwamna a Jahar sa, Me kuke tsammani daga Makwabtan ƙasa da sauran su?. — Muhammad Balaa Afuwaa
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored