Barka Da Zuwa
SHUGABAR MATAN DUNIYA Da LAHIRA
Waye Yake Da Mahaifi Irin MahaifinKi...???
Waye Yake Da Miji Irin MijinKi...???
Waye Yake Da Ya'ya Irin Ya'yanKi...???
Waye Yake Da Jikoki Irin JikokinKi...???
Waye Yake Da Nasaba Irin NasabarKi...???
Waye Yake Da Gida Irin GidanKu...???
Waye Yake Da Littafi Irin Littafin Da ALLAH Ya Saukarwa MahaifinKi...???
Waye Jibrilu Yake Dabdala A Kofar GidanSu...???
Tabbas UMMA ZAHRA (AS) Kin Hada Arzikin DUNIYA Da LAHIRA
MUSA NAKOWA ABU SADEEQ

SHUGABAR MATAN DUNIYA Da LAHIRA 🎉🥰🙏

Tabbas UMMA ZAHRA (AS) Kin Hada Arzikin DUNIYA Da LAHIRA 🎉🥳🎁🎈
MUSA NAKOWA ABU SADEEQ
0 Comments
0 Shares
0 Reviews