Wani bincike da kamfanin Greenly da ke Paris mai bincike kan ɗumamar duniya ya yi, ya nuna cewa ɗumamar duniya da TikTok ke haifarwa a duk shekara ya fi na kasar Girka.
A shekarar 2016 aka kafa TikTok wanda a yanzu yana da fiye da mutum biliyan ɗaya da ke amfani da manhajarsa.
Rahoton ya nuna cewa duk wani mai amfani da Tiktok na fitar da kilo 48.9 na gurbataccen iskan CO2 a shekara. Sai kuma YouTube kilo 40.17, Instagram kuma kilo 32.52 na CO2

0 Comments
0 Shares
0 Reviews