Hukumomi sun ce har kawo yanzu ba su gano dalilin mutumin dan kasar Saudiyya da ke zaune a kasar da ya kai wannan hari da ya kashe Jamuswa biyar a kasuwar Kirsimeti ba. Amma kamfanin dillancin labaran Jamus DPA ya ce shekara guda da ta wuce mahukumtan Saudiyya sun gargadi gwamnatin Jamus da ta sanya ido kan maharin, amma hukumomin Berlin ba su yi komai a kai ba. Majiyoyin tsaro a Saudiyyar sun ce maharin dan shi'a ne da ya fito daga yankin Al-Hofuf i da ke gabashin kasar.
Karin bayani: https://p.dw.com/p/4oTA7

0 Comments
0 Shares
0 Reviews