Da Dumi Dumi : Alkalin Babbar Kotun Jiha Justice Sunusi Ado Ma'aji ya shawarci lauyoyin bangaren Sunusi Lamido da su janye karar da suka shigar a gabansa.

A zaman da ta ke gabatarwa, akan korafin da lauyoyin bangaren tsohon Sarkin Kano Sunusi Lamido suka shigar gabanta na neman a dakatar da Mai martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero daga aiwatar da gyare gyare a Gidan Sarki dake Nassarawa GRA,

A yau alkalin babbar kotun jiha Justice Sunusi Ado Ma'aji ya shawarci lauyoyin bangaren Sunusi Lamido da su janye wannan karar da suka shigar gabansa.

Alkalin ya kuma dage karar har zuwa ranar 26 ga watan Feburary 2025.
Da Dumi Dumi : Alkalin Babbar Kotun Jiha Justice Sunusi Ado Ma'aji ya shawarci lauyoyin bangaren Sunusi Lamido da su janye karar da suka shigar a gabansa. A zaman da ta ke gabatarwa, akan korafin da lauyoyin bangaren tsohon Sarkin Kano Sunusi Lamido suka shigar gabanta na neman a dakatar da Mai martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero daga aiwatar da gyare gyare a Gidan Sarki dake Nassarawa GRA, A yau alkalin babbar kotun jiha Justice Sunusi Ado Ma'aji ya shawarci lauyoyin bangaren Sunusi Lamido da su janye wannan karar da suka shigar gabansa. Alkalin ya kuma dage karar har zuwa ranar 26 ga watan Feburary 2025.
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored