
@Mujaheed001
11 Posts
5 Photos
0 Videos
Lives in Katsina state
From Kankara
Male
05/06/2002
-
-
Da Dumi Dumi : Alkalin Babbar Kotun Jiha Justice Sunusi Ado Ma'aji ya shawarci lauyoyin bangaren Sunusi Lamido da su janye karar da suka shigar a gabansa.
A zaman da ta ke gabatarwa, akan korafin da lauyoyin bangaren tsohon Sarkin Kano Sunusi Lamido suka shigar gabanta na neman a dakatar da Mai martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero daga aiwatar da gyare gyare a Gidan Sarki dake Nassarawa GRA,
A yau alkalin babbar kotun jiha Justice Sunusi Ado Ma'aji ya shawarci lauyoyin bangaren Sunusi Lamido da su janye wannan karar da suka shigar gabansa.
Alkalin ya kuma dage karar har zuwa ranar 26 ga watan Feburary 2025.Da Dumi Dumi : Alkalin Babbar Kotun Jiha Justice Sunusi Ado Ma'aji ya shawarci lauyoyin bangaren Sunusi Lamido da su janye karar da suka shigar a gabansa. A zaman da ta ke gabatarwa, akan korafin da lauyoyin bangaren tsohon Sarkin Kano Sunusi Lamido suka shigar gabanta na neman a dakatar da Mai martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero daga aiwatar da gyare gyare a Gidan Sarki dake Nassarawa GRA, A yau alkalin babbar kotun jiha Justice Sunusi Ado Ma'aji ya shawarci lauyoyin bangaren Sunusi Lamido da su janye wannan karar da suka shigar gabansa. Alkalin ya kuma dage karar har zuwa ranar 26 ga watan Feburary 2025.0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews -
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bayyana haka ne a cikin jawabin da ya gabatar yayin da yake gabatar wa majalisar dokokin ƙasar kasafin kuɗin 2025.
Ƙarin bayani - https://trib.al/phpAcnxShugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bayyana haka ne a cikin jawabin da ya gabatar yayin da yake gabatar wa majalisar dokokin ƙasar kasafin kuɗin 2025. Ƙarin bayani - https://trib.al/phpAcnx0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews -
-
-
-
Mah people come and enjoy for this dayMah people come and enjoy for this day🎉💯😅🤼🍎🥞🍟🍕🍝🧆0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
-
-
-
Good morning to all danloader peopleGood morning to all danloader people1 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
More Stories