Sponsored
HARKAR MUSULUMCI

Ƙarƙashin jagorancin Sheikh Ibraheem Yaqoub El'Zakzaky (H), na mika sakon ta'aziyah zuwa ga Manzon Allah (S), limaman shiriya ma'asumai (A.S), Jagora Sheikh Ibraheem Yaqoub El'Zakzaky (H) bisa jajen shahadar Sayyida Fatima Az-zahrah (A.S).

Sannan tana gayyatar daukacin al'umma zuwa wajen zaman tunawa da shahadar da za'a gudanar kamar yadda aka saba duk shekara.

Zaman zai kasance na tsawon kwana uku a jere kamar haka :-

Rana :- 3rd, 4th, 5th ga Jumada Thani,1446 dai-dai da 5th, 6th, 7th, December, 2024

Wuri :- Fudiyyah mararaba

Lokaci :- Karfe 7:30pm zuwa 9:30pm kullum

Sanarwa daga
Mu'assasatu Abul-Fadl Abbas, Academic da Sisters forum.
HARKAR MUSULUMCI Ƙarƙashin jagorancin Sheikh Ibraheem Yaqoub El'Zakzaky (H), na mika sakon ta'aziyah zuwa ga Manzon Allah (S), limaman shiriya ma'asumai (A.S), Jagora Sheikh Ibraheem Yaqoub El'Zakzaky (H) bisa jajen shahadar Sayyida Fatima Az-zahrah (A.S). Sannan tana gayyatar daukacin al'umma zuwa wajen zaman tunawa da shahadar da za'a gudanar kamar yadda aka saba duk shekara. Zaman zai kasance na tsawon kwana uku a jere kamar haka :- Rana :- 3rd, 4th, 5th ga Jumada Thani,1446 dai-dai da 5th, 6th, 7th, December, 2024 Wuri :- Fudiyyah mararaba Lokaci :- Karfe 7:30pm zuwa 9:30pm kullum Sanarwa daga Mu'assasatu Abul-Fadl Abbas, Academic da Sisters forum.
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored