UPDATE NAMU NAYAU
{November 24th 2024}

1, Major Gobe da safe zasu tsayar da withdraw zuwa Exchanges na airdrop, ku tabbata kunyi kafin karfe 9:00 na safen gobe.

2, ONX Last Day Onus Bot
Abinda yake da muhimmanci a yanzu ga wanda sukayi wannan mining din shine
Kowa yayi kokari ya tabbatar yayi connecting na TON wallet dinsa, kamin lokacin da zasu idasa, idan kuma daman ka riga da kayi, shikenan,
sai ajira lokaci, sannan a raka da addu'a

3, $Major distribution ongoing on Bybit.

4, OGC har yanzu basu dawo daga snapshot ba idan suka dawo kowa zaiga allocation nashi

5, AZcoiner KYC kuje kuyi updating na App naku ah play store, sai kushiga kuduba ko sunbaku daman KYC idan basu bakuba kudan jira zasu bawa kowa

6, Hold ARB tightly......
Now $0.88

7, Upcoming Tge/listings
Zircuit
WalletConnect
Plena
Major
Moongate
OGC
Lamina1
Xion
Supra

8, If you are yet to withdraw your major tokens please do so Now or before 9 AM tomorrow as all withdrawal methods will become unavailable from tomorrow

9, Emergency Announcement
When tapping the lightning bolt ⚡️ to mine Pi for a new session, if a question appears asking, "Do you have multiple accounts?", there are two options: OK (Yes) and NO (No).
If you select OK (Yes), you will be banned from mining for 20 years.
The best action, if you see this message, is to click the (x) button in the top-right corner of the dialog box to close it.
Please take note of this to handle the situation correctly if encountered. Hopefully, no one will face a 20-year ban.

10, Blum sunce kowa zai samu allocation Amma bazaiyi, yawaba saboda supply nasu 120million kuyi hanzari ku Tara Blum point.

11, Yescoin Mai yellow komai natafiya matukar mutum bayaso yayi asarar abinsa to yakasance yayi connecting na wallet tasa na Yescoin kunsan ranan sunyi snapshot amma tesnet to kowane lokaci zasu iya snapshot nagaskiya tom kowa yayi connecting nasa

12, litherian network zasuyi listing on 28 November

13, CEX IO Airdrop Listing & TGE December 2024,
Cewa nake CEX IO zasuyi listing ah watan December

14, W-COIN Sun fitar da sanarwa sukace amincin da jama'a suka bawa W-Coin shine ginshikin gina project dinsu

15, Bitget exchanger dai sun mana karya kan cewa yau tapswap zai shiga kasuwa

16, sidekicks Kowa yayi abinda ya dace saboda season 2 na sidekicks project yazo karshe zuwa gobe da misalin karfe 1pm na rana agogon Nigeria. Sun CE ajirasu sauran bayanai Yana Nan tafe

17, TON STATION
Dole sai ka yi waɗannan abubuwan guda 4 sannan za ka samu Token ɗinsu mai suna $SOON.
1. Connecting wallet.
2. Sai ka saya masu Coffee (wato Sai ka saka
0.5 TON
3.Sai ka yi joining chennel dinsu ta Telegram.
4.Ka yi posting dinsu a X (Twitter ).
Yau saura kwana 1 su rufe, sun ce idan mutum baicika sharuɗɗa ba za suyi burning token ɗinshi.
Idan har ba ka tara points da yawa ba to kada ka je ka saka kuɗin ka.

18, Yauce rana ta karshe ga duk wanda yake mining na onus tap tap
Idan kana da task kaje ka cinye shi idan kuma kagama alhmdlh
On 29 November xaayi listening allah yasa muji alkhairi

19, Tapswap codes

(1) LUNA and UST crash explained 5
Code= E@2jb

(2) Ton gets major boost with $20,000 fund
Code= b&%7H

(3) Monetize your imagination
Code= kiwi

(4) UGC content
Code= loop

(5) Creating ASMR videos
Code= 8p2r

(6) Make money teaching
Code= qwed

(7) Profitable industries
Code= 9yam

20, mining yanzu muka fara indai bazan Daina saka data ah wayata ba toh bazan Daina mining ba eh MANA

MASU SHEARING DAN WASU SUKARU ALLAH YASAKA MUKU DA MAFIFICIN ALHERI

✍🏻✍🏻ABBATii
✍️UPDATE NAMU NAYAU✍️ {November 24th 2024} 1, Major Gobe da safe zasu tsayar da withdraw zuwa Exchanges na airdrop, ku tabbata kunyi kafin karfe 9:00 na safen gobe. 2, ONX Last Day Onus Bot Abinda yake da muhimmanci a yanzu ga wanda sukayi wannan mining din shine Kowa yayi kokari ya tabbatar yayi connecting na TON wallet dinsa, kamin lokacin da zasu idasa, idan kuma daman ka riga da kayi, shikenan, sai ajira lokaci, sannan a raka da addu'a 3, $Major distribution ongoing on Bybit. 4, OGC har yanzu basu dawo daga snapshot ba idan suka dawo kowa zaiga allocation nashi 5, AZcoiner KYC kuje kuyi updating na App naku ah play store, sai kushiga kuduba ko sunbaku daman KYC idan basu bakuba kudan jira zasu bawa kowa 6, Hold ARB tightly...... Now $0.88 7, Upcoming Tge/listings ✅Zircuit ✅WalletConnect ✅Plena ✅Major ✅Moongate ✅OGC ✅Lamina1 ✅Xion ✅Supra 8, If you are yet to withdraw your major tokens please do so Now or before 9 AM tomorrow as all withdrawal methods will become unavailable from tomorrow 9, Emergency Announcement When tapping the lightning bolt ⚡️ to mine Pi for a new session, if a question appears asking, "Do you have multiple accounts?", there are two options: OK (Yes) and NO (No). If you select OK (Yes), you will be banned from mining for 20 years. The best action, if you see this message, is to click the (x) button in the top-right corner of the dialog box to close it. Please take note of this to handle the situation correctly if encountered. Hopefully, no one will face a 20-year ban. 10, Blum sunce kowa zai samu allocation Amma bazaiyi, yawaba saboda supply nasu 120million kuyi hanzari ku Tara Blum point. 11, Yescoin Mai yellow komai natafiya matukar mutum bayaso yayi asarar abinsa to yakasance yayi connecting na wallet tasa na Yescoin kunsan ranan sunyi snapshot amma tesnet to kowane lokaci zasu iya snapshot nagaskiya tom kowa yayi connecting nasa 12, litherian network zasuyi listing on 28 November 13, CEX IO Airdrop Listing & TGE December 2024, Cewa nake CEX IO zasuyi listing ah watan December 14, W-COIN Sun fitar da sanarwa sukace amincin da jama'a suka bawa W-Coin shine ginshikin gina project dinsu 15, Bitget exchanger dai sun mana karya kan cewa yau tapswap zai shiga kasuwa 16, sidekicks Kowa yayi abinda ya dace saboda season 2 na sidekicks project yazo karshe zuwa gobe da misalin karfe 1pm na rana agogon Nigeria. Sun CE ajirasu sauran bayanai Yana Nan tafe 17, TON STATION Dole sai ka yi waɗannan abubuwan guda 4 sannan za ka samu Token ɗinsu mai suna $SOON. 1. Connecting wallet. 2. Sai ka saya masu Coffee (wato Sai ka saka 0.5 TON 3.Sai ka yi joining chennel dinsu ta Telegram. 4.Ka yi posting dinsu a X (Twitter ). Yau saura kwana 1 su rufe, sun ce idan mutum baicika sharuɗɗa ba za suyi burning token ɗinshi. Idan har ba ka tara points da yawa ba to kada ka je ka saka kuɗin ka. 18, Yauce rana ta karshe ga duk wanda yake mining na onus tap tap Idan kana da task kaje ka cinye shi idan kuma kagama alhmdlh On 29 November xaayi listening allah yasa muji alkhairi 19, Tapswap codes (1) LUNA and UST crash explained 5 Code= E@2jb (2) Ton gets major boost with $20,000 fund Code= b&%7H (3) Monetize your imagination Code= kiwi (4) UGC content Code= loop (5) Creating ASMR videos Code= 8p2r (6) Make money teaching Code= qwed (7) Profitable industries Code= 9yam 20, mining yanzu muka fara indai bazan Daina saka data ah wayata ba toh bazan Daina mining ba eh MANA 🤏😎 MASU SHEARING DAN WASU SUKARU ALLAH YASAKA MUKU DA MAFIFICIN ALHERI ✍🏻✍🏻ABBATii
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored