• 21 Posts
  • 1 Photos
  • 0 Videos
  • Business at Tailoring
  • Lives in Kebbi
  • From Jega
  • Studied Secondary at Government day
    Class of Class6
  • Male
  • 01/01/1999
  • Followed by 0 people
Search
Recent Updates
  • Fintopio sun fitarda Tokenomics ɗinsu, zanzo da bayani akai.
    Fintopio sun fitarda Tokenomics ɗinsu, zanzo da bayani akai. ❤️🔥
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Timefarm zai shiga kasuwa a watan DECEMBER ku tabbata kun haɓaka matakin ku don samun ƙari.
    Kuma za'a fara siyar da baucan Timefarm sati mai zuwa Kuma zaku iya siyar da bauca dinku idan kuna so kafin shiga
    Timefarm ⛏️ zai shiga kasuwa a watan DECEMBER ku tabbata kun haɓaka matakin ku don samun ƙari. Kuma za'a fara siyar da baucan Timefarm sati mai zuwa Kuma zaku iya siyar da bauca dinku idan kuna so kafin shiga
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • CORE zai iya tashi ako wani lokacin saidai kuji core yafi karfin talaka
    CORE zai iya tashi ako wani lokacin saidai kuji core yafi karfin talaka
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • sun raba allocation kamar yadda suka fada sannan kowa yayi claiming idan ma bakayiba kaje kayi
    Zamu shiga kasuwa on 5 December in sha Allah
    sun raba allocation kamar yadda suka fada sannan kowa yayi claiming idan ma bakayiba kaje kayi Zamu shiga kasuwa on 5 December in sha Allah
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Major retailers like Walmart and Target are in the spotlight as holiday shopping kicks off, though consumer caution may limit growth. Microsoft lagged due to FTC scrutiny, but overall, the market remains on track for a strong monthly finish
    Major retailers like Walmart and Target are in the spotlight as holiday shopping kicks off, though consumer caution may limit growth. Microsoft lagged due to FTC scrutiny, but overall, the market remains on track for a strong monthly finish
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • , major Yau akayi listing nashi ah farashin $1.0299 amma inaji yanzu yakoma $0.9
    Amma tabbas zai tashi Nan kusa
    , major Yau akayi listing nashi ah farashin $1.0299 amma inaji yanzu yakoma $0.9 Amma tabbas zai tashi Nan kusa
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • NOT PIXEL
    Kowa zai iya Connect Wallet ɗinshi Tonkeeper, Tonhub and Myton wallet
    Note: Masu multiple Acct a kula sosai gurin connecting domin Verification suka ce karka sake kayi connect ACC kuma ya zamo Address iri ɗaya yayi appearing domin naga babu gurin Disconnecting
    NOT PIXEL Kowa zai iya Connect Wallet ɗinshi Tonkeeper, Tonhub and Myton wallet Note: Masu multiple Acct a kula sosai gurin connecting domin Verification suka ce karka sake kayi connect ACC kuma ya zamo Address iri ɗaya yayi appearing domin naga babu gurin Disconnecting
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • marina protocol second KYC zayi submitting na UID na exchange amma ah halin yanzu iya exchange guda biu ne kawai suka bada daman asa UID (hashkey) (BIST) muna jira sukawo sauran exchange's dinma
    marina protocol second KYC zayi submitting na UID na exchange amma ah halin yanzu iya exchange guda biu ne kawai suka bada daman asa UID (hashkey) (BIST) muna jira sukawo sauran exchange's dinma
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews

  • Major ya fito a 1.1 dollar a Bybit.

    Akwai video anjima yanda ake siyan coin kuma ayi holding.
    Major ya fito a 1.1 dollar a Bybit. Akwai video anjima yanda ake siyan coin kuma ayi holding.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • masu tunanin Sai NotPixel dinka Ya kai 100,000
    Karya neh idan mutum zaiyi kawai yayi
    masu tunanin Sai NotPixel dinka Ya kai 100,000 Karya neh idan mutum zaiyi kawai yayi
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
More Stories
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored