Sponsored
“Tinubu Jami'inmu Ne Na Sirri.” Inji CIA

Wani mai kwarmato a shafukan sadarwa mai suna David Hundeyin, ya fitar da wata takarda wacce ya ce amsar da Hukumomin CIA da FBI ne suka miƙa wa kotun Amurka cewar ba zai yiwu su fitar da bayanai kan Tinubun ba, don kuwa shi ɗin jami'i ne na sirri 'Confidential Source' ko kuma 'Confidential Informant' abinda ake cewa 'Asset' a yaren Intelligence.

Wannan ya biyo bayan neman hukumomin Amurka da su saki bayanan tuhume-tuhumen da ake yi wa Tinubun kan harkallar miyagun kwayoyi da safara da sha, wanda ake zargin an taba cika hannu da shi a Amurkan a shekarun baya. Ni kuwa na ce in haka ne mun shiga tara sau tara a ƙasar nan. Daga wakilin MI6 (Buhari) sai wakilin MOSSAD (Jonathan) yanzu ga na CIA kuma.

–Haj Baqeer
“Tinubu Jami'inmu Ne Na Sirri.” Inji CIA Wani mai kwarmato a shafukan sadarwa mai suna David Hundeyin, ya fitar da wata takarda wacce ya ce amsar da Hukumomin CIA da FBI ne suka miƙa wa kotun Amurka cewar ba zai yiwu su fitar da bayanai kan Tinubun ba, don kuwa shi ɗin jami'i ne na sirri 'Confidential Source' ko kuma 'Confidential Informant' abinda ake cewa 'Asset' a yaren Intelligence. Wannan ya biyo bayan neman hukumomin Amurka da su saki bayanan tuhume-tuhumen da ake yi wa Tinubun kan harkallar miyagun kwayoyi da safara da sha, wanda ake zargin an taba cika hannu da shi a Amurkan a shekarun baya. Ni kuwa na ce in haka ne mun shiga tara sau tara a ƙasar nan. Daga wakilin MI6 (Buhari) sai wakilin MOSSAD (Jonathan) yanzu ga na CIA kuma. –Haj Baqeer
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored