‘YAN KASA DA HUKUMA: A cikin shirin na wannan makon mun duba zaman doya da manja daya kunno kai tsakanin al’umar garin Ashaka da kewaye a jihar Gombe ta arewa maso gabashin Najeriya, wadanda ke karbar bakuncin katafaren kamfanin sarrafa Siminti na Ashaka fiye da shekaru 40 da suka shude.
Shiga shafin a saurari cikakken shirin.
- BBC Hausa

0 Comments
·0 Shares
·0 Reviews