Abubuwa da kowace mace ya kamata ta sani kafin aure .
Ba wani namiji cikakke Mara Aibu ko Mara Laifi, don haka kada ki yi tsammani mijinki lallai sai ya zama Kamalalle maras aibu .
Maza na iya zama kamar yara a wasu loĆuta—ki kasance da haĆuri da tausayi, kamar uwa.
Ki saurare shi sosai fiye da yi Masa Ćorafi.—hakan yana taimaka miki ki fahimce shi sosai.
Kada ki yi gasa da mijinki; ku yi aiki tare a matsayin tawaga.
Kada ki yi ĆoĆarin zama daidai ta Kanki da shi ta kowane fanni;
Tsakaninki da shi kowa akwai Éangaren da ya kamata yafi Ćarfi akai don haka ke da shi ba kishiyoyi bane face masu kula da bangaren da kowannensu yafi Ćwarewa, Ko a rayuwa bakaninke ba zai yi aikin Mai gini ba. Don haka ke ba zaki iya Éaukar nauyin dawainiyar ciyar da shayarwa ba shi kuma ba zai yi aikin ciki da renon yara ba.
Yi sauri ki nemi gafara idan kin yi kuskure—yana haifar da zaman lafiya.
Guji Yin kishi mai Tsanani hakan yana kawo kwanciyar Hankali.
Zaki iya duba wayarsa idan ya zama dole, amma haĆuri da kau da kai shine Mafi Riba.
Kada ki bar gidan zuwa nesa ba tare da sanar da shi ba, hakan na iya haifar da zargi da Kuma nuna raini.
Ki koya abincin da yake so kuma ki dafa masa idan zai yiwu.
Kada ki bar shi ya shigo gida Éauke da kaya—ki taimaka masa, ko da da riĆe masa BaĆar ledar da ya ruĆo a hannu ne wannan alamar girmamawa ne.
Ku tsara kasafin yadda za'a Kashe kuÉi tare—yana saka wa ku dinga tausayi da amincewa da juna.
Ki kasance mai ba shi shawara, ba mai sukar shi ba.
Ki tuna, rawarki ita ce ki goya masa baya a matsayin mataimakiyar sa.
Ki koyo dabi'u masu kyau da halaye daga wajen mahaifiyarki.
Idan kuna da yara, kada ki manta ki kula da mijinki shima.
Ki yi masa murmushi akai-akai—yana sanya masa farin ciki.
Ki tarbe shi da kyau lokacin da ya dawo daga aiki, kuma idan ya yiwu, ki rungume shi.
Kada ki bar shi ya fita daga gidan ba tare da ya ci abinci ba, hakan bashi damar buÉe Ćofofin fara kula mata a titi.
Idan yana fushi, ki kasance mai kwanciyar hankali kuma ki guji jayayya.
Ki kiyaye Éakin kwanciyar ku ya kasance mai tsabta kuma mai kyawu, duk fushin da kuke da juna kada ki yadda ku raba shimfiÉa hakan yana saka wa ya fara tunanin dama ace mace biyu ce da shi.
Guji ajiye kaya a kan gado—wasu maza basa son hakan.
Ki kasance mai tsafta , da gudun ya dinga ganinki da Éaurin Ćirji.
Ki kula da 'yan uwansa da girmamawa kamar na naki.
Ki tambayi labarin danginsa akai-akai don nuna damuwarki.
Ki koyi yadda za ki magance sabani cikin hikima.
Wannan shine abinda Maza Omega kawai ke buĆata daga Matarsu ta aure.
---