0 Comments
0 Shares
0 Reviews
Sponsored
Directory
Genuine Profiles ONLY! Connect & Create. Be Rewarded. With Danloader, You Get to Find only genuine people, create genuine connections, and make genuine friends. You also earn rewards.
-
Please log in to like, share and comment!
-
-
Za ka ga waÉ—ansu shafuffuka basu da wani aiki sai antaya ashar da zage-zage da sauransu, kuma na san har wala-yau makiya sun shigo mana da wannan, da jin wannan mun san kwagilolin makiya ne.
Dama can su abinda suke ta kokari, shine su tabbatar da cewa a ƙasar nan sun haɗa mu rigingimu da juna. Su haɗa mu rigimar kudu da arewa, waɗannan a ce ko ƴan arewa ne, ƴan kudu suna muku kaza, ku kuma ƴan kudu ne, a ce ƴan arewa suna muku kaza, ƴan kudu su dinga antayo wa ƴan arewa zagi na fitar arziki cikin zagin harda zagin Shehu Usmanu Ɗanfodiyo (R). Su kuma ƴan arewa su ce ai ku kaza, ku kaza miyagun maganganu.
Sannan kuma ƴan Arewa sai a zo a ce ai ku ma Kirista da Musulmi ne, su Musulmi su fara cewa kirista kaza ne, su kira su da waɗansu sunannaki, sannan su ma Kiristan su ma su rama, su kira Musulmi da wasu sunannaki; abinda ake so a yi faɗa. Sannan harwa yau kuma fadan kabilu, a ce wannan ƙabilan kaza, wannan kaza; wani abin mamaki ma shi ne wanda suka zo da shi wai wasu suna kiran kansu Hausawa, wai suna fada da Fulani wai su ƙabila ne.
Mun san wannan aikin makiyanmu ne, wasu ne suka zo mana da wannan, don a iyakar saninmu, Hausa ƙasa ce, kuma ƙasar nan ta haɗa da kabilu daban-daban, harda addinai daban-daban; ko lokacin da su Shehu Usmanu su ka tabbatar da daula Musulma ba an ce kowa dole sai an maishi Musulmi bane, akwai wanda suka rike addinansu na gargajiya, kuma ba a ce musu dole su bari ba, don ba a tilasta wa mutum dole ya yi addini.
-Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H)
@Szakzakyoffice
#unity
#AyyamFatimiyya
#PrayForPalestine
#OurMartysOurHeroes
22/Jimada Ath-Thaniyah/1446
25/12/2024Za ka ga waɗansu shafuffuka basu da wani aiki sai antaya ashar da zage-zage da sauransu, kuma na san har wala-yau makiya sun shigo mana da wannan, da jin wannan mun san kwagilolin makiya ne. Dama can su abinda suke ta kokari, shine su tabbatar da cewa a ƙasar nan sun haɗa mu rigingimu da juna. Su haɗa mu rigimar kudu da arewa, waɗannan a ce ko ƴan arewa ne, ƴan kudu suna muku kaza, ku kuma ƴan kudu ne, a ce ƴan arewa suna muku kaza, ƴan kudu su dinga antayo wa ƴan arewa zagi na fitar arziki cikin zagin harda zagin Shehu Usmanu Ɗanfodiyo (R). Su kuma ƴan arewa su ce ai ku kaza, ku kaza miyagun maganganu. Sannan kuma ƴan Arewa sai a zo a ce ai ku ma Kirista da Musulmi ne, su Musulmi su fara cewa kirista kaza ne, su kira su da waɗansu sunannaki, sannan su ma Kiristan su ma su rama, su kira Musulmi da wasu sunannaki; abinda ake so a yi faɗa. Sannan harwa yau kuma fadan kabilu, a ce wannan ƙabilan kaza, wannan kaza; wani abin mamaki ma shi ne wanda suka zo da shi wai wasu suna kiran kansu Hausawa, wai suna fada da Fulani wai su ƙabila ne. Mun san wannan aikin makiyanmu ne, wasu ne suka zo mana da wannan, don a iyakar saninmu, Hausa ƙasa ce, kuma ƙasar nan ta haɗa da kabilu daban-daban, harda addinai daban-daban; ko lokacin da su Shehu Usmanu su ka tabbatar da daula Musulma ba an ce kowa dole sai an maishi Musulmi bane, akwai wanda suka rike addinansu na gargajiya, kuma ba a ce musu dole su bari ba, don ba a tilasta wa mutum dole ya yi addini. -Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) @Szakzakyoffice #unity #AyyamFatimiyya #PrayForPalestine #OurMartysOurHeroes 22/Jimada Ath-Thaniyah/1446 25/12/20240 Comments 0 Shares 0 Reviews -
Wishing you all merry Christmas, no do pass yourself ohWishing you all merry Christmas, no do pass yourself oh0 Comments 0 Shares 0 Reviews
-
-
Hey guys happy boxing dayHey guys happy boxing day0 Comments 0 Shares 0 Reviews
-
My joy of Christmas doubles when I see you smiling. You have a permanent place in my heart and I’m not letting you go anywhere! Wishing you a happy Christmas!My joy of Christmas doubles when I see you smiling. You have a permanent place in my heart and I’m not letting you go anywhere! Wishing you a happy Christmas!0 Comments 0 Shares 0 Reviews
-
This Christmas, the most precious thing I have to gift you is my heart. I hope you’ll keep it safe through the years to come!This Christmas, the most precious thing I have to gift you is my heart. I hope you’ll keep it safe through the years to come!0 Comments 0 Shares 0 Reviews
-
Our love shines brighter than the brightest of the stars in the sky. May this Christmas and New Year be the best of our life!Our love shines brighter than the brightest of the stars in the sky. May this Christmas and New Year be the best of our life!0 Comments 0 Shares 0 Reviews
-
Sending lots of Christmas kisses to my wonderful sweetheart. Merry Christmas and Happy New Year, babe.Sending lots of Christmas kisses to my wonderful sweetheart. Merry Christmas and Happy New Year, babe.0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored