NIGERIA A HANNUN 'DAN SARI

Kamar yadda Dr Garus Gololo ya bayyana, Tinubu ya bawa kamfanin dan cikinsa kwangilar gina titi daga Lagos zuwa Calabar na kudi kimanin Naira Tiriliyon 15

Ance tunda aka kafa tarihin Nigeria babu wata kwangilar gina titi da aka taba bayarwa da ya kai wannan tsada

Kuma ba'a bi ka'ida na doka ba wajen bawa kamfanin dan gidan Tinubu kwangilar gina titin, sannan an kiyasa aikin gina Titin ba zai ci kudin da ya kai Naira Tiriliyon 2 ba

Allah gamu gareKa, Ka kubutar damu lafiya daga hannun wannan bawa naKa
NIGERIA A HANNUN 'DAN SARI Kamar yadda Dr Garus Gololo ya bayyana, Tinubu ya bawa kamfanin dan cikinsa kwangilar gina titi daga Lagos zuwa Calabar na kudi kimanin Naira Tiriliyon 15 Ance tunda aka kafa tarihin Nigeria babu wata kwangilar gina titi da aka taba bayarwa da ya kai wannan tsada Kuma ba'a bi ka'ida na doka ba wajen bawa kamfanin dan gidan Tinubu kwangilar gina titin, sannan an kiyasa aikin gina Titin ba zai ci kudin da ya kai Naira Tiriliyon 2 ba Allah gamu gareKa, Ka kubutar damu lafiya daga hannun wannan bawa naKa 🙏
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored