Upgrade to Pro

Ina Da Tabbacin Komai Ya Kusa Dawowa Dai-dai - Shugaba Tunubu Ga Yan Najeriya

“Mai girma Shugaban Kasa Bola Ahmed Tunubu ya bawa Yan Najeriya haƙuri...

“Ya ce matsalolin da ‘yan Najeriya ke fuskanta na cire tallafin man fetur ya ce an samu tsaikon da ba za a iya kaucewa ba Tsakanin cire Tallafin da kuma aiwatar da tsare-tsaren sa.

“Yan uwa ’yan Najeriya, Wannan lokacin na iya zama kalubale, Kuma ko shakka babu yana da wahala. Duk da haka, ina roƙonku ku duba fiye da wahalhalun da ake ciki a yanzu kuma ku mai da hankali kan babban Shirye-shiryenmu suna kan aiki kuma nan ba da jimawa ba za su yi nasara. Abin takaici, an samu tsaikon da ba za a iya kaucewa ba tsakanin cire tallafin da kuma cikar aiwatar da waɗannan tsare-tsare namu,” inji shi.

“Shugaban ya tabbatar wa ‘yan kasar cewa matakan da Gwamnatinsa ta ɗauka za su magance matsalolin Tattalin arziki da ake fama da su, Ya kuma ƙara musu kwarin guiwa da su amince da Gwamnatinsa.

“Wannan dai shi ne jawabi na biyu da shugaba Tinubu ya yi wa ‘yan Najeriya a yayin da ake cigaba da tashe-tashen hankula a sassan kasar.

Ko mene zaku ce?
Ina Da Tabbacin Komai Ya Kusa Dawowa Dai-dai - Shugaba Tunubu Ga Yan Najeriya “Mai girma Shugaban Kasa Bola Ahmed Tunubu ya bawa Yan Najeriya haƙuri... “Ya ce matsalolin da ‘yan Najeriya ke fuskanta na cire tallafin man fetur ya ce an samu tsaikon da ba za a iya kaucewa ba Tsakanin cire Tallafin da kuma aiwatar da tsare-tsaren sa. “Yan uwa ’yan Najeriya, Wannan lokacin na iya zama kalubale, Kuma ko shakka babu yana da wahala. Duk da haka, ina roƙonku ku duba fiye da wahalhalun da ake ciki a yanzu kuma ku mai da hankali kan babban Shirye-shiryenmu suna kan aiki kuma nan ba da jimawa ba za su yi nasara. Abin takaici, an samu tsaikon da ba za a iya kaucewa ba tsakanin cire tallafin da kuma cikar aiwatar da waɗannan tsare-tsare namu,” inji shi. “Shugaban ya tabbatar wa ‘yan kasar cewa matakan da Gwamnatinsa ta ɗauka za su magance matsalolin Tattalin arziki da ake fama da su, Ya kuma ƙara musu kwarin guiwa da su amince da Gwamnatinsa. “Wannan dai shi ne jawabi na biyu da shugaba Tinubu ya yi wa ‘yan Najeriya a yayin da ake cigaba da tashe-tashen hankula a sassan kasar. Ko mene zaku ce?