Tsari da zubin adon da aka yi wa wajen nan, wanda an yi shi ne don a dinga yin sallah, domin gudanar da ibada da muhimman abubuwan da suka shafi ibada ɗin; duba da yadda a Shi'anci wajen sallah, waje ne da ake iya gudanar da dukkan taruka da suka shafi addini, inma na murna ne ko na juyayi, a wajenmu duk abu ɗaya ne, don haka ma muke yinsu a masallaci.

Mihrabin an yi shi ne da salon tsaftataccen tsarin gini, wato tsarin da aka yi mishi mai kyau ya sa ko da babu irin rubuce-rubucen da ake yi na musamman don ƙayata gini, basu rage mashi ɗaukar ido ba. An yi wani ado mai kama da fure (flower) a bangon, wanda wannan ado ne da ake yayinsa sosai, musamman ma dai a ginin masallatayya, a na kiran wannan adon da suna girih ko kuma tsarin zanen gini mai suna 'arabesque'

Kubbar rufin da ke tsakiyan ita ma an yi mata wannan adon mai kama da zanen furanni, irin na jikin bangon. A tsakiyar kubbar akwai fitila wacce aka caɓa wa ado, riƙe da ƙananan fitilu masu launin ruwan zinare. A bakin kubbar kuma an yi mishi wani zane irin na ƴan gayu, sannan wani ƙaramin turke shi ma an zana shi tsaf, shafe da fenti fari tas da kuma launin zinare da azurfa.

The interior is marvelously and serenely designed, reflecting its purpose as a masjid, a place of worship, commemoration, and religious celebration. In Jafari theology, a prayer space serves not only as a site for daily worship but also as a venue for various religious occasions, which are considered integral to the practice of faith.

The niche (Mihrab) is crafted in a minimalist style, yet its intricate design compensates for the absence of calligraphy. The floral patterns on the wall, a common decorative element in Islamic architecture, particularly in mosques, are beautifully rendered. These patterns are often referred to as girih or arabesque.

The domed roof features floral patterns similar to those on the walls, with an ornate chandelier hanging at its center, adorned with numerous golden-colored candle-like elements. One edge of the dome showcases a classicist design, while another displays a Moorish-inspired style in pure white, gold, and silver tones.
Tsari da zubin adon da aka yi wa wajen nan, wanda an yi shi ne don a dinga yin sallah, domin gudanar da ibada da muhimman abubuwan da suka shafi ibada ɗin; duba da yadda a Shi'anci wajen sallah, waje ne da ake iya gudanar da dukkan taruka da suka shafi addini, inma na murna ne ko na juyayi, a wajenmu duk abu ɗaya ne, don haka ma muke yinsu a masallaci. Mihrabin an yi shi ne da salon tsaftataccen tsarin gini, wato tsarin da aka yi mishi mai kyau ya sa ko da babu irin rubuce-rubucen da ake yi na musamman don ƙayata gini, basu rage mashi ɗaukar ido ba. An yi wani ado mai kama da fure (flower) a bangon, wanda wannan ado ne da ake yayinsa sosai, musamman ma dai a ginin masallatayya, a na kiran wannan adon da suna girih ko kuma tsarin zanen gini mai suna 'arabesque' Kubbar rufin da ke tsakiyan ita ma an yi mata wannan adon mai kama da zanen furanni, irin na jikin bangon. A tsakiyar kubbar akwai fitila wacce aka caɓa wa ado, riƙe da ƙananan fitilu masu launin ruwan zinare. A bakin kubbar kuma an yi mishi wani zane irin na ƴan gayu, sannan wani ƙaramin turke shi ma an zana shi tsaf, shafe da fenti fari tas da kuma launin zinare da azurfa. The interior is marvelously and serenely designed, reflecting its purpose as a masjid, a place of worship, commemoration, and religious celebration. In Jafari theology, a prayer space serves not only as a site for daily worship but also as a venue for various religious occasions, which are considered integral to the practice of faith. The niche (Mihrab) is crafted in a minimalist style, yet its intricate design compensates for the absence of calligraphy. The floral patterns on the wall, a common decorative element in Islamic architecture, particularly in mosques, are beautifully rendered. These patterns are often referred to as girih or arabesque. The domed roof features floral patterns similar to those on the walls, with an ornate chandelier hanging at its center, adorned with numerous golden-colored candle-like elements. One edge of the dome showcases a classicist design, while another displays a Moorish-inspired style in pure white, gold, and silver tones.
0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
Sponsored
Upgrade to Pro
Choose the Plan That's Right for You
Sponsored