A yanzu ɗan wasan na ƙasar Masar da kuma Liverpool, Mohamed Salah na ci gaba da jan zarensa, inda ya wuce Didier Drogba wanda ya ci ƙwallaye 44 da kuma Samuel Eto'o wanda ya ci ƙwallaye 30 a Gasar Zakarun Nahiyar Turai.

0 Comments
·0 Shares
·0 Reviews