A ƙasashe daban daban, idan mutane suka gamu da larurar Ji, ko Gani, ko kuma karaya, abu na farko da suke yi shi ne ganin likita domin sama wa kansu lafiya.
Sai dai a Najeriya, ɗabi’ar fakewa da rashin lafiyar domin rungumar barace-barace na neman zama ruwan dare game duniya a sassan ƙasar, la’akari da yadda wasu suka mayar da hanyar ta samun kuɗaɗe.
Me kuke ganin ke haifar da wannan matsala, kuma wacce shawara za ku bayar ta yadda za a magance ta?
Muna dakon ra’ayoyinku a lambarmu ta whatsapp ko shafinmu na facebook.