Sponsored
Sponsored
  • Allah ba zai bar wasu iyayen ba wlh

    Ta haifi yarinya mai rangwamen hankali,Akallah tana da shekara kusan 27 zuwa 28 yanzu haka.
    Amma a haka take saka kai ta tafi tallan magunguna tun 7am har kusan 10pm,ta bar yarinyar tana gararamba a cikin anguwa,babu abinci safe,rana balle na dare sai wanda ya dubi Allah da Annabi ya samma yarinyar dan kadan.

    Kwanaki wani dan abokin Abbanmu yazo yace ai wa uwar yarinyar magana samarin anguwa suna lalata yarinyar su bata Naira 20 ko 50,duk tsanata da fitar dare haka na daidaici lokcin dawowarta naje na gaya mata abinda aka zo da shi sbd hankali na ya tashi wlh,a lokcin ta nuna min zata gyara ta dinga bayar da ita ajiya a wani gidan amma karshe bata gyara ba sai zagi da ta biyo bayana da shi.

    Babban abin tashin hankalin yanzu ta tsiri tafiya tallan magungunanta wasu garuruwan da zata je tai kwana 2 ko 3 ma kuma bata bar yarinyar a hannun kowa ba,sai wanda ya dubi Allah in dare yayi yace ta shigo gidansa ta kwana.
    Yau ma ta sake saka kanta ta yi irin wannan tafiyar,su kuma masu cewa ta shigo gidan nasu ta kwana sun ce wlh sai dai ta kwana a waje.
    Wannan wace irin rayuwar,alokacin da iyayenmu suke kokarin ganin sun kare mutuncinmu ita kuma lokcin take watsar da mutuncin tata yar,kuma ita kadai Allah ya bata fa.

    Nasan wasu zasu ce karshe neman abinda zata bawa yarinyar take fita yi,ko kadan wlh duk wata sai "yar yayarta ta aiko mata da kayan abinci masu yawan da zasu iya wata 3 ko 4 basu kare ba,kuma duk wata take aiko da shi.
    Sannan duk wata sai an aiko mata da kudin maganin yarinyar amma wlh ko period take yi sai dai makota su gyarata balle ta siyasa yarinyar magani in tana rashin lafiya sannan bata kai ta ganin likitan lalurarta,wanka kuwa zata iya fin wata guda baa mata ba,makotan da suka fara yi mata wanka haka taje ta zagesu wai suna kalle mata jikin yarinya haka suka hakura suka zuba mata ido,in tazo kusa da kai ko yafiyar miyau ba zaka iya yi na sbd wari da karni.

    Don Allah duk wanda yasan wani mataki da za a dauka akan matar nan ya taimaka ko don makomar yarinyar nan
    Allah ba zai bar wasu iyayen ba wlh Ta haifi yarinya mai rangwamen hankali,Akallah tana da shekara kusan 27 zuwa 28 yanzu haka. Amma a haka take saka kai ta tafi tallan magunguna tun 7am har kusan 10pm,ta bar yarinyar tana gararamba a cikin anguwa,babu abinci safe,rana balle na dare sai wanda ya dubi Allah da Annabi ya samma yarinyar dan kadan. Kwanaki wani dan abokin Abbanmu yazo yace ai wa uwar yarinyar magana samarin anguwa suna lalata yarinyar su bata Naira 20 ko 50,duk tsanata da fitar dare haka na daidaici lokcin dawowarta naje na gaya mata abinda aka zo da shi sbd hankali na ya tashi wlh,a lokcin ta nuna min zata gyara ta dinga bayar da ita ajiya a wani gidan amma karshe bata gyara ba sai zagi da ta biyo bayana da shi. Babban abin tashin hankalin yanzu ta tsiri tafiya tallan magungunanta wasu garuruwan da zata je tai kwana 2 ko 3 ma kuma bata bar yarinyar a hannun kowa ba,sai wanda ya dubi Allah in dare yayi yace ta shigo gidansa ta kwana. Yau ma ta sake saka kanta ta yi irin wannan tafiyar,su kuma masu cewa ta shigo gidan nasu ta kwana sun ce wlh sai dai ta kwana a waje. Wannan wace irin rayuwar,alokacin da iyayenmu suke kokarin ganin sun kare mutuncinmu ita kuma lokcin take watsar da mutuncin tata yar,kuma ita kadai Allah ya bata fa. Nasan wasu zasu ce karshe neman abinda zata bawa yarinyar take fita yi,ko kadan wlh duk wata sai "yar yayarta ta aiko mata da kayan abinci masu yawan da zasu iya wata 3 ko 4 basu kare ba,kuma duk wata take aiko da shi. Sannan duk wata sai an aiko mata da kudin maganin yarinyar amma wlh ko period take yi sai dai makota su gyarata balle ta siyasa yarinyar magani in tana rashin lafiya sannan bata kai ta ganin likitan lalurarta,wanka kuwa zata iya fin wata guda baa mata ba,makotan da suka fara yi mata wanka haka taje ta zagesu wai suna kalle mata jikin yarinya haka suka hakura suka zuba mata ido,in tazo kusa da kai ko yafiyar miyau ba zaka iya yi na sbd wari da karni. Don Allah duk wanda yasan wani mataki da za a dauka akan matar nan ya taimaka ko don makomar yarinyar nan🙏
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya magantu akan ikirarin Shugaban Amurka Donald Trump na kwashe Falasdinawa daga Gaza zuwa ƙasashen Misra da Jordan.
    Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya magantu akan ikirarin Shugaban Amurka Donald Trump na kwashe Falasdinawa daga Gaza zuwa ƙasashen Misra da Jordan.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • ASIRI YA FARA TONUWA:

    Shugaban Kasar Amurka Donald Trump Ya bada Umarnin Kwace Gidan Shugaban Hukumar Zabe Na Nigeria Professor Muhmud Yakub Dake can Kasar Amurka Bayan Samun Rubutatun Sakamon Zaben Daza Ayi Amfani Dashi A Zaben 2027 Na Nigeria Acikin Gidan.

    Sannan Ya bada Umarnin Korar Duk Ya'yan Sa Dasuke Zaune a Kasar Ta Amurka, Ya Kuma Bada Umarnin Haramta masa Shiga Kasar ta Amurka Har Abada

    Muhammad Kabir Muhammad
    ASIRI YA FARA TONUWA: Shugaban Kasar Amurka Donald Trump Ya bada Umarnin Kwace Gidan Shugaban Hukumar Zabe Na Nigeria Professor Muhmud Yakub Dake can Kasar Amurka Bayan Samun Rubutatun Sakamon Zaben Daza Ayi Amfani Dashi A Zaben 2027 Na Nigeria Acikin Gidan. Sannan Ya bada Umarnin Korar Duk Ya'yan Sa Dasuke Zaune a Kasar Ta Amurka, Ya Kuma Bada Umarnin Haramta masa Shiga Kasar ta Amurka Har Abada ©️Muhammad Kabir Muhammad
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Idan kuna bibiya ta, ba zan riqa kawo maku shirme ba
    Idan kuna bibiya ta, ba zan riqa kawo maku shirme ba
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Dogaro ga Allah jari
    Dogaro ga Allah jari
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • In less than 20 minutes you can make 12 post comfortably
    In less than 20 minutes you can make 12 post comfortably
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • It’s good to be a danloader.
    Am proud to be one.
    It’s good to be a danloader. Am proud to be one.
    Positive
    1
    · 1 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • I love danloader
    I love danloader ❤️❤️❤️
    Positive
    1
    · 1 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Danloader is a financial helper for everyone
    Danloader is a financial helper for everyone
    Positive
    1
    · 1 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • As the day breaks so shall the bandage break
    As the day breaks so shall the bandage break
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
Sponsored