Sponsored
  • You are stronger than you think, braver than you feel, and capable of achieving greatness. Believe in yourself, take a deep breath, and go crush today!"

    You are stronger than you think, braver than you feel, and capable of achieving greatness. Believe in yourself, take a deep breath, and go crush today!"
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Another day to continue our journey in life
    Another day to continue our journey in life
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews


  • "Do the best you can until you know better. Then when you know better, do better."
    "Do the best you can until you know better. Then when you know better, do better."
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • A makon da ta gabata ne, wani Fitaccen mai amfani da shafukan sada zumunta, mai suna Dan Bello ya zargi Gwamnatin Tinubu da hada kai da malamai a Najeriya don kawo masa mutane a matsayin wata alama da Gwamnatin Tinubu zatayi amfani da hakan a idon duniya wajen nuna cewa Gwamnatin Najeriya na da Matukar goyon baya ga yan kasar.

    Sai dai bayan bayyanar Faifan Sheikh Abdullahi Bala lau ya kara tabbatar da zargin da Dan Bello yayi ga malaman Najeriya.

    Bala Lau ya bayyana cewa kungiyar ta shirya gudanar da taron mahaddatta masu amfani da riwayar warshi da Hafsu don hada kansu su zama akwai alaƙa ta zumunci mai ƙarfi a tsakanin makaranta Alkur'ani na fadin kasar.

    A cewar Sheikh Abdullahi Bala lau, babu wani abu da zai hada kan jama'a sai Alkur'ani.
    su
    Sai dai a ranar 20 ga watan Janairu 2025 Yaro kuma khalifan Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Sayyadi Ibrahim ya bayyana wasu batutuwa dangane da taron makaranta Alkur'anin, wanda ya sha bambam da kalaman Sheikh Abdullahi Bala lau.

    Sayyadi Ibrahim Dahiru Bauchi ya bayyana cewa, "manufar shirya wannan karatun Alkur'anin shine a nunawa duniya cewa, Kasar Najeriya ita ce kasa mafi yawan makaranta Alkur'anin a fadin Duniya.

    Sai dai bayyana bullar video Sayyadi Ibrahim mutane da dama sun fara bayyana suka da zarge-zarge ga malaman da dama. Inda wasu ke bayyana cewa kudi aka ba su.
    A makon da ta gabata ne, wani Fitaccen mai amfani da shafukan sada zumunta, mai suna Dan Bello ya zargi Gwamnatin Tinubu da hada kai da malamai a Najeriya don kawo masa mutane a matsayin wata alama da Gwamnatin Tinubu zatayi amfani da hakan a idon duniya wajen nuna cewa Gwamnatin Najeriya na da Matukar goyon baya ga yan kasar. Sai dai bayan bayyanar Faifan Sheikh Abdullahi Bala lau ya kara tabbatar da zargin da Dan Bello yayi ga malaman Najeriya. Bala Lau ya bayyana cewa kungiyar ta shirya gudanar da taron mahaddatta masu amfani da riwayar warshi da Hafsu don hada kansu su zama akwai alaƙa ta zumunci mai ƙarfi a tsakanin makaranta Alkur'ani na fadin kasar. A cewar Sheikh Abdullahi Bala lau, babu wani abu da zai hada kan jama'a sai Alkur'ani. su Sai dai a ranar 20 ga watan Janairu 2025 Yaro kuma khalifan Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Sayyadi Ibrahim ya bayyana wasu batutuwa dangane da taron makaranta Alkur'anin, wanda ya sha bambam da kalaman Sheikh Abdullahi Bala lau. Sayyadi Ibrahim Dahiru Bauchi ya bayyana cewa, "manufar shirya wannan karatun Alkur'anin shine a nunawa duniya cewa, Kasar Najeriya ita ce kasa mafi yawan makaranta Alkur'anin a fadin Duniya. Sai dai bayyana bullar video Sayyadi Ibrahim mutane da dama sun fara bayyana suka da zarge-zarge ga malaman da dama. Inda wasu ke bayyana cewa kudi aka ba su.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews

  • "The greatest glory in living lies not in never falling, but in rising every time we fall."

    I hope you find it inspiring!
    "The greatest glory in living lies not in never falling, but in rising every time we fall." I hope you find it inspiring!
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Good morning
    Good morning
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • 0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • This is the genealogy of Jesus the Messiah the son of David, the son of Abraham.
    This is the genealogy of Jesus the Messiah the son of David, the son of Abraham.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • The thief comes only to steal and kill and destroy; I have come that they may have life, and have it to the full.
    The thief comes only to steal and kill and destroy; I have come that they may have life, and have it to the full.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • 0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
Sponsored