YEMEN TA KAI HARI HKI TA KUMA KONE JIRGIN RUWA MAI DAKON JIRAGEN YAKI NA AMURKA,
-Bin Muhammad
2025-01-07 H.TV
Sojojin kasar Yemen sun cilla makamai masu linzami samfurin Bilistic guda biyu daya kan HKI daya kuma kan kataparin jirgin ruwan yaki wanda ake kira Kariya, wanda kuma ya zo kusa da ruwan kasar Yemen saboda kai mata hare hare.
Har’ila yau sojojin kasar ta Yemen sun cilla wasu jiragen yakin, wadanda ake sarrafasu daga nesa kan HKI suma sun sami bararsu kamar yadda suka tsara.
Tashar talabijin ta Presstv ta kara dacewa makaman sun sami kataparen jirgin ruwan yaki mai daukan jiragen yaki na kasar Amurka, mai suna ‘USS Harry Truman’ da kuma wasu wurare a garin Yaffa kusa da birnin Tel’aviv.
Majiyar kasar ta Yemen ta kammala da cewa makaman na kasar Yemen sun hana sojojin Amurka kaiwa kasar Yemen Hare Hare bayan faduwar makamanta kan ‘Harry Truman’ daga tekun maliya a jiya litinin.