0 Comments
0 Shares
0 Reviews
Directory
Genuine Profiles ONLY! Connect & Create. Be Rewarded. With Danloader, You Get to Find only genuine people, create genuine connections, and make genuine friends. You also earn rewards.
-
Please log in to like, share and comment!
-
-
-
-
-
-
Idan ina kallon yaran wadda BUHARI ya kashe musu iyaye, ina tuna wani irin girman zunubi mutumin nan ya ke ɗauka, musamman in yaran suka waiga basu ga iyayen su ba, Allah ya isa ba ƙaramar Addu'a ba ce.
Ya Sheikh! Muna taya ku murnar Aurar da ƴar autar ku, ba shakka ka cika gwarzo, don ba ƙaramin ni'ima bane Allah ya baka ƴaƴa Mata kusan 7 duka an aurar da su ba wacce ta fandare. Yazo a ruwaya duk wadda ya aurar da yara uku mata ba tare da sun fandare ba, yana da tukwuicin gidan Aljannah.
Amarya muna miki Addu'a da fatan Alkhairi, Buhari Allah ya isa.
— Muhammad Balaa AfuwaaIdan ina kallon yaran wadda BUHARI ya kashe musu iyaye, ina tuna wani irin girman zunubi mutumin nan ya ke ɗauka, musamman in yaran suka waiga basu ga iyayen su ba, Allah ya isa ba ƙaramar Addu'a ba ce. Ya Sheikh! Muna taya ku murnar Aurar da ƴar autar ku, ba shakka ka cika gwarzo, don ba ƙaramin ni'ima bane Allah ya baka ƴaƴa Mata kusan 7 duka an aurar da su ba wacce ta fandare. Yazo a ruwaya duk wadda ya aurar da yara uku mata ba tare da sun fandare ba, yana da tukwuicin gidan Aljannah. Amarya muna miki Addu'a da fatan Alkhairi, Buhari Allah ya isa. — Muhammad Balaa Afuwaa0 Comments 0 Shares 0 Reviews -
-
-
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored