NOMAN CITTA ( GINGER FARMING)
Akwai hanya hanyoyi da dama na shuka cittah ga wani rubutu daga wani masani
Allah yasa mu anfana
Dan Uwa matukar Kana da fili ko Gona wadda take a killace , ina baka shawarar kagwada noman Citta a wannan lokacin , ana samun Alkhairi sosai kuma tana da saukin aiki.
Misali Idan kasamo Buhu sack guda 20 ko sama da haka , zaka nemi Kasa me kyau wadda take da fertility , se Kanemi Takin Hausa hadesu sosai , da Zarar kayi haka se kazuba kasarka a Buhu nan , amma karka cika Buhun , se Kanemi Danyar Citta , ka soka ta a Cikin Kowanne Buhu , Idan da Hali kadan rufe Kowanne Buhu zuwa kwanaki 5 ko 7 saboda Germination.
Engr Ibrahim Said Uba