• “The early bird catches the worm.”
    “The early bird catches the worm.”
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Har an manta da cases irin nasu DCP Abba Kyari, wanda mutane su ka dinga nuna mishi goyon baya don son rai. Case ɗin sa ya shafi safarar tramol da ya kai na Naira Biliyan 3, wanda tramol ɗin na wani ɗan kasuwa ne mai suna Cif Afam Mallinson.

    A wasu ƙasashen duniya da yanzu Cif Afam da Abba Kyari sun zama tarihi, da yanzu ana zuwa a na nuna makwancinsu, sun zama izna ga ƴan baya. Don kuwa hukuncin safarar miyagun kwayoyi rataya ne. Yanzu kalli Arewa misali, yadda miyagun kwayoyi su ka ɓata rayukan dubbunan matasa, kalli misalin Shamsiyya da aka kama kwanakin nan.

    Wasu su na goyon bayansa ne don aikin da ya yi, amma kuma wannan ɓarnar da ya yi ta isa sosai ta ruguje aikinsa, har a biyo shi mugun bashi ma. Wasu kuma saboda ƙabilanci ne da zallar son zuciya, waɗannan sai dai mu ce Allah ya kyauta musu. Allah ya yi mana katangar karfe da muguwar kaddara.
    Har an manta da cases irin nasu DCP Abba Kyari, wanda mutane su ka dinga nuna mishi goyon baya don son rai. Case ɗin sa ya shafi safarar tramol da ya kai na Naira Biliyan 3, wanda tramol ɗin na wani ɗan kasuwa ne mai suna Cif Afam Mallinson. A wasu ƙasashen duniya da yanzu Cif Afam da Abba Kyari sun zama tarihi, da yanzu ana zuwa a na nuna makwancinsu, sun zama izna ga ƴan baya. Don kuwa hukuncin safarar miyagun kwayoyi rataya ne. Yanzu kalli Arewa misali, yadda miyagun kwayoyi su ka ɓata rayukan dubbunan matasa, kalli misalin Shamsiyya da aka kama kwanakin nan. Wasu su na goyon bayansa ne don aikin da ya yi, amma kuma wannan ɓarnar da ya yi ta isa sosai ta ruguje aikinsa, har a biyo shi mugun bashi ma. Wasu kuma saboda ƙabilanci ne da zallar son zuciya, waɗannan sai dai mu ce Allah ya kyauta musu. Allah ya yi mana katangar karfe da muguwar kaddara.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • “Don’t put off until tomorrow what you can do today.”
    “Don’t put off until tomorrow what you can do today.”
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Do you know how to make it?
    Do you know how to make it?
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • “Where there’s a will, there’s a way.”
    “Where there’s a will, there’s a way.”
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • https://www.givemesport.com/most-selfless-players-football-soccer-history-ranked/
    https://www.givemesport.com/most-selfless-players-football-soccer-history-ranked/
    WWW.GIVEMESPORT.COM
    The 10 most selfless players in football history have been named & ranked - in order
    🇫🇷 10. Olivier Giroud 🇰🇷 8. Park Ji-sung 🇩🇪 3. Thomas Muller These unsung heroes always put the team first 👏
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • “If at first you don’t succeed, try, try again.”
    “If at first you don’t succeed, try, try again.”
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Uwa Ce Zata Aikeka kaƙi Zuwa, Ka Dawo Gida Ka Tarar Ta Ajiye Maka Abincii
    Allah Kayi Tukwicin Aljannah Ga Mahaifanmu.a wan nan wta inna kike cika shakar bakwai darasuwa
    Uwa Ce Zata Aikeka kaƙi Zuwa, Ka Dawo Gida Ka Tarar Ta Ajiye Maka Abincii 😋 Allah Kayi Tukwicin Aljannah 💕 Ga Mahaifanmu.a wan nan wta inna kike cika shakar bakwai darasuwa
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Good afternoon everyone.
    Good afternoon everyone.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • "Babu wanda ya isa ya hana ni buɗe gashin kaina, domin yin magana kan abu ne ke saka na yi shi ko da abun ba mai kyau ba ne, muddin za a ce na daina ni kuma a wannan lokacin nema zan fara. Bana son katsalandan a rayuwata.
    ~ Cewar Nafisat Abdullahi
    "Babu wanda ya isa ya hana ni buɗe gashin kaina, domin yin magana kan abu ne ke saka na yi shi ko da abun ba mai kyau ba ne, muddin za a ce na daina ni kuma a wannan lokacin nema zan fara. Bana son katsalandan a rayuwata. ~ Cewar Nafisat Abdullahi
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored