• Sabuwar kungiya ta bayyana a Kaduna, ƴaƴan ƙungiyar basu yi imani da addinin Musulunci ko na Kiristanci ba, sun karkata ga addinin gargajiya, kuma cikin ayyukansu akwai safarar mutane da raba ƴaƴa da iyayensu.

    Shugaban ƙungiyar Mista Yokana mazaunin birnin Jos ne a jihar Filato, amma hedkwatar ƙungiyar na da zama ne a jihar Kaduna. Kamar yadda 21st Century Chronicle ta ruwaito, sunan ƙungiyar ACHAD Life Mission International.
    Sabuwar kungiya ta bayyana a Kaduna, ƴaƴan ƙungiyar basu yi imani da addinin Musulunci ko na Kiristanci ba, sun karkata ga addinin gargajiya, kuma cikin ayyukansu akwai safarar mutane da raba ƴaƴa da iyayensu. Shugaban ƙungiyar Mista Yokana mazaunin birnin Jos ne a jihar Filato, amma hedkwatar ƙungiyar na da zama ne a jihar Kaduna. Kamar yadda 21st Century Chronicle ta ruwaito, sunan ƙungiyar ACHAD Life Mission International.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Come and buy... location...Jos
    Come and buy... location...Jos
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Location...Jos. Nigeria
    Location...Jos. Nigeria
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • You must be 18+ to view this content
  • Marhum Malam Adamu tsoho Jos ya bar duniya a cikin Akawun ɗin sa na banki be wuce dubu 70 duka biyu da ya ke amfani da su ba, bai mallaki gida ba bai mallaki tafkekiyar gona ba.

    Abinda ya bar wa ƴaƴan sa shine gadon litattafa da tarin ilmin gidan Annabta (S). Ba shakka na gano rayuwar Imam Ali cikin rayuwar da Sheikh Adamu tsoho jos yayi da mu. Allah ta'ala ya sake dausaya makwancin ka Baba .



    #Maulud2024 #nigeria #12december #tunabaya #iran #Syrian #Gaza #tarihi #Hauza #Israel
    Marhum Malam Adamu tsoho Jos ya bar duniya a cikin Akawun ɗin sa na banki be wuce dubu 70 duka biyu da ya ke amfani da su ba, bai mallaki gida ba bai mallaki tafkekiyar gona ba. Abinda ya bar wa ƴaƴan sa shine gadon litattafa da tarin ilmin gidan Annabta (S). Ba shakka na gano rayuwar Imam Ali cikin rayuwar da Sheikh Adamu tsoho jos yayi da mu. Allah ta'ala ya sake dausaya makwancin ka Baba 😢. #Maulud2024 #nigeria #12december #tunabaya #iran #Syrian #Gaza #tarihi #Hauza #Israel
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • BREAKING: Liverpool are considering signing Joshua Kimmich in the summer as a free agent (Via Christian Falk, SportBild).

    Thoughts on that Reds? Would you take him?
    🚨BREAKING: Liverpool are considering signing Joshua Kimmich in the summer as a free agent (Via Christian Falk, SportBild). Thoughts on that Reds? Would you take him? 🤔👇
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Manchester United are even open to accepting credible offers for the likes of Leny Yoro, Noussair Mazraoui, Matthijs de Ligt, Manuel Ugarte and Joshua Zirkzee. #MUFC
    Manchester United are even open to accepting credible offers for the likes of Leny Yoro, Noussair Mazraoui, Matthijs de Ligt, Manuel Ugarte and Joshua Zirkzee. #MUFC
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Son of President Bola Tinubu, Seyi Tinubu, over the weekend donated N5 Million and other gift items to winners at a basketball tournament in Jos, Plateau state
    Son of President Bola Tinubu, Seyi Tinubu, over the weekend donated N5 Million and other gift items to winners at a basketball tournament in Jos, Plateau state
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews


  • _Article: Nigeria's Amazing Mud Houses_


    In Nigeria's Jos Plateau, there are houses made entirely out of MUD... that can LAST FOR CENTURIES! These incredible structures are built using a mixture of mud, water, and straw, and are surprisingly durable. Who needs bricks and mortar when you have mud and magic?!
    _Article: Nigeria's Amazing Mud Houses_ In Nigeria's Jos Plateau, there are houses made entirely out of MUD... that can LAST FOR CENTURIES! These incredible structures are built using a mixture of mud, water, and straw, and are surprisingly durable. Who needs bricks and mortar when you have mud and magic?!
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • An kama babban faston cocin Catholica, Rev. Fr. Joseph Enyinnaya, bisa harbe wani yaro har lahira saboda ya jefa banga a cikin cocinsa a jihar Imo
    An kama babban faston cocin Catholica, Rev. Fr. Joseph Enyinnaya, bisa harbe wani yaro har lahira saboda ya jefa banga a cikin cocinsa a jihar Imo
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
More Results
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored