• AN KARRAMA FAUZIYYA D. SULEIMAN DA LAMBAR YABO TA PANDORA A MATSAYIN: "WADDA TA FI TAIMAKON AL’UMMA A 2024"

    Shahararriyar mai fafutukar tallafawa al’umma mabuƙata, kuma fitacciyar marubuciya a masana’antar Kannywood, Fauziyya D. Sulaiman ta samu lambar yabo ta (Pandora Award), a matsayin: "Wadda Ta Fi Taimakon Al’umma," (Best Community Impact Award).

    A ranar Laraba, 15 ga watan Janairu, 2025 aka gudanar da babban taron ba da lambobin yabon a Luxurian Event Centre da ke No. 19 Giɗaɗo Road, Kano.

    Bikin ba da lambobin yabon wanda ke zaman karo na shida a bana, ya zaƙulo muhimman mutane da suka yi fice a fannoni daban-daban, inda Fauziyya ta samu nasarar shiga a bana domin yaba wa da ƙara mata ƙarfin gwiwa kan ayyukan da ta ke yi. Yanzu haka ita ce mataimakiya ta musamman ga gwamnan Jihar Kano kan harkokin jinƙai da taimakon al’umma.
    AN KARRAMA FAUZIYYA D. SULEIMAN DA LAMBAR YABO TA PANDORA A MATSAYIN: "WADDA TA FI TAIMAKON AL’UMMA A 2024" Shahararriyar mai fafutukar tallafawa al’umma mabuƙata, kuma fitacciyar marubuciya a masana’antar Kannywood, Fauziyya D. Sulaiman ta samu lambar yabo ta (Pandora Award), a matsayin: "Wadda Ta Fi Taimakon Al’umma," (Best Community Impact Award). A ranar Laraba, 15 ga watan Janairu, 2025 aka gudanar da babban taron ba da lambobin yabon a Luxurian Event Centre da ke No. 19 Giɗaɗo Road, Kano. Bikin ba da lambobin yabon wanda ke zaman karo na shida a bana, ya zaƙulo muhimman mutane da suka yi fice a fannoni daban-daban, inda Fauziyya ta samu nasarar shiga a bana domin yaba wa da ƙara mata ƙarfin gwiwa kan ayyukan da ta ke yi. Yanzu haka ita ce mataimakiya ta musamman ga gwamnan Jihar Kano kan harkokin jinƙai da taimakon al’umma.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • MARYAM TA JE ABUJA KARBAN iPhone 16 KO? LISSAFI YA KWABE!, DARASIN RAYUWA!

    Dazu da safe, Manajan gidan hotel na Palasa dake yankin Gwagwalada Abuja ya kai kara ofishin 'yan sanda na Gwagwalada bayan wani mutum ya mutu a dakin hotel din da ya kama shi da wata karuwa

    Sunan wanda ya mutu Lawal Ibrahim, sunan karuwarsa kuma Maryam Abba daga birnin Dutsen Jihar Jigawa, wanda sun hadu a social media watanni uku da suka wuce

    Abinda ya faru shine, Lawal ya kira Maryam zuwa Abuja, jiya da dare ya sauketa a Palasa Hotel sukayi zina, da garin yau Laraba ya waye da misalin karfe 6 na safe suka sake yin zina, Maryam tace suna cikin yin zina ya fado daga kanta ya suma numfashinsa ya dauke, ta yayyafa masa ruwa bai farfado ba

    Shine sai ta sanar da ma'aikatan gidan hotel din akazo aka daukeshi aka kai asibiti inda Likita ya tabbatar da Lawal Ibrahim ya mutu, zaku samu bibiyo na cikakken abinda ya faru a Telegram ta nan

    https://t.me/DattiassalafiyTech

    A yanzu haka Maryam tana hannun 'yan sanda an kaita zuwa Force CID Abuja don tabbatar da bincike akan musabbabin mutuwar abokin fasikancinta, abubuwa da aka samu sun hada da kankana da miyagun kwayoyi masu kara karfin jima'i

    Darasin da zamu dauka anan shine:

    Maryam 'yar Jihar Jigawa ne daga birnin Dutse, ta yiwa iyayenta karya ta taho Abuja domin ayi lalata da ita, abokin lalata ya mutu a kanta lokacin da suke cikin yin fasikanci, Allah ne Kadai ya san ranar da zata kubuta daga wannan tuhuma na kisan kai da ake mata

    Mutane mu ji tsoron Allah, babu wanda ya san a wani irin yanayi ajali zai zo masa, tabbas akwai abin takaici ace mutum musulmi yayi mummunan karshe irin wannan

    Matansa da 'ya'yansa da iyayensa, da 'yan uwa da abokansa duk sai sun yi da na sanin saninsa a rayuwa

    Haka ita ma yanzu Maryam sai tayi nadamar zuwanta duniya, domin yanzu lissafi ya kwabe mata, iyayenta da 'yan uwanta da sauran samarinta da take yaudara duk zasu san halin da take ciki

    Don Allah mu yi iya bakin kokarinmu wajen aikata ayyukan alheri tare da gudun munanan abubuwa da zasu rusa mana tarihi su zubar da kima da mutuncin mu

    Allah Ya tsare mana imanin mu, Ya bamu karfin yakar shaidan
    Shi kuma Lawal Ibrahim Allah Ya yafe masa, Ya bashi Aljannah don rahamarSa
    MARYAM TA JE ABUJA KARBAN iPhone 16 KO? LISSAFI YA KWABE!, DARASIN RAYUWA! Dazu da safe, Manajan gidan hotel na Palasa dake yankin Gwagwalada Abuja ya kai kara ofishin 'yan sanda na Gwagwalada bayan wani mutum ya mutu a dakin hotel din da ya kama shi da wata karuwa Sunan wanda ya mutu Lawal Ibrahim, sunan karuwarsa kuma Maryam Abba daga birnin Dutsen Jihar Jigawa, wanda sun hadu a social media watanni uku da suka wuce Abinda ya faru shine, Lawal ya kira Maryam zuwa Abuja, jiya da dare ya sauketa a Palasa Hotel sukayi zina, da garin yau Laraba ya waye da misalin karfe 6 na safe suka sake yin zina, Maryam tace suna cikin yin zina ya fado daga kanta ya suma numfashinsa ya dauke, ta yayyafa masa ruwa bai farfado ba Shine sai ta sanar da ma'aikatan gidan hotel din akazo aka daukeshi aka kai asibiti inda Likita ya tabbatar da Lawal Ibrahim ya mutu, zaku samu bibiyo na cikakken abinda ya faru a Telegram ta nan 👇 https://t.me/DattiassalafiyTech A yanzu haka Maryam tana hannun 'yan sanda an kaita zuwa Force CID Abuja don tabbatar da bincike akan musabbabin mutuwar abokin fasikancinta, abubuwa da aka samu sun hada da kankana da miyagun kwayoyi masu kara karfin jima'i Darasin da zamu dauka anan shine: 👇 Maryam 'yar Jihar Jigawa ne daga birnin Dutse, ta yiwa iyayenta karya ta taho Abuja domin ayi lalata da ita, abokin lalata ya mutu a kanta lokacin da suke cikin yin fasikanci, Allah ne Kadai ya san ranar da zata kubuta daga wannan tuhuma na kisan kai da ake mata Mutane mu ji tsoron Allah, babu wanda ya san a wani irin yanayi ajali zai zo masa, tabbas akwai abin takaici ace mutum musulmi yayi mummunan karshe irin wannan Matansa da 'ya'yansa da iyayensa, da 'yan uwa da abokansa duk sai sun yi da na sanin saninsa a rayuwa Haka ita ma yanzu Maryam sai tayi nadamar zuwanta duniya, domin yanzu lissafi ya kwabe mata, iyayenta da 'yan uwanta da sauran samarinta da take yaudara duk zasu san halin da take ciki Don Allah mu yi iya bakin kokarinmu wajen aikata ayyukan alheri tare da gudun munanan abubuwa da zasu rusa mana tarihi su zubar da kima da mutuncin mu Allah Ya tsare mana imanin mu, Ya bamu karfin yakar shaidan Shi kuma Lawal Ibrahim Allah Ya yafe masa, Ya bashi Aljannah don rahamarSa
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Indeed Money is devil? Suleiman Dauda
    One sentence for 25 year old Abubakar Muhammad Buba:
    He gave 110,000 naira to his friend Aliyu Muhammad to help him kill his biological father, Alh Muhammad Buba in order to inherit his father's estates.
    He was arrested in Chanchaga area of Minna on December 29
    The 52 year old father was attacked and stabbed to death in his residence at Korokpan, Paikoro LGA on October 13 .
    He paid a deposit of 50,000 and later paid 60,000 after selling some of the properties of his father.
    Alliyu Muhammad the assassin that killed his father is on the run.
    One sentence for Abubakar Muhammad Buba.

    Copied
    Indeed Money is devil? Suleiman Dauda One sentence for 25 year old Abubakar Muhammad Buba: He gave 110,000 naira to his friend Aliyu Muhammad to help him kill his biological father, Alh Muhammad Buba in order to inherit his father's estates. He was arrested in Chanchaga area of Minna on December 29 The 52 year old father was attacked and stabbed to death in his residence at Korokpan, Paikoro LGA on October 13 . He paid a deposit of 50,000 and later paid 60,000 after selling some of the properties of his father. Alliyu Muhammad the assassin that killed his father is on the run. One sentence for Abubakar Muhammad Buba. Copied
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • LAIFUKA DA ANNABI YAYI HANI GA AIKATA SU.

    (1) Daga ido a cikin sallah.

    (2) Yin waige acikin sallah.

    (3) Wuce wa gaban mai sallah.

    (4) Nuna musulmi da makami.

    (5) Zagin (yanayin) sanyi.

    (6) Zagin (yanayin) zafi.

    (7) Yin fitsari ko bayan gida. Acikin ruwa.

    (8) Bayan gida (kashi) a hanya.

    (9) Zaman hira bayan sallar isha.

    (10) Zagin iska.

    (11) Dagokan maibin sallah kafin liman.

    (12) Yin rantsuwa lokacin ciniki koda kana da gaskiya.

    (13) Yin aski ko yanke kunba,acikin goman farko na zulhajj.

    (14) Aske gemu.

    (15) Barin gashin baki.

    (16) Barin tufafi suja kasa.

    (17) Yin magana liman na huduba.

    (18) Cin albasa, ko tafarnuwa lokacin shiga jama’a.

    (19) Hassada.

    (20) Bincike(mara kyau).

    (21) Ha’inci. (22) Zalunci.

    (23) Zagin musulmi.

    (24) Cin mutuncin mutum.

    (25) Gulma.

    (26) Kin cika alkawari.

    (27) Alfahari.

    (28) Takama.

    (29) Zato.

    (30) Warewar mutum biyu (suyi magana) alhalin su ukune, batare da iziniba.

    (31) Cutar da dabba.

    (32) Cin riba.

    (33) Riya.

    (34) Kebewa da mace (ba ajnabiyyaba).

    (35) Kallon mace (wadda ba ajnabiyyaba).

    (36) Rantsuwa akan karya.

    (37) Yawan rantsuwa.

    (38) Yin koyi da kafiri.

    (39) Yin tsarki da hannun dama.

    (40) Barin wuta akunne lokacin barci.

    (41) Tafiya da takalmi daya.

    (42) Zuwa gun bokaye.

    (43) Aje kare a gida (banda na farauta ko gidan Gona).

    (44) Daura ma dabba karaurawa.

    (45) Ware juma’a don yin azumin nafila.

    (46) Yin rantsuwa da wani abu ba Allah ba.

    (47) Kiran wani da sunan sarkin sarakuna. (Allah ne sarkin sarakuna).

    (48) Abota da fasiki.

    (49) Fadin August yayi ruwa (wata ko tauraro).

    (50) Zagin zakara.

    (51) Kafirta musulmi.

    (52) Mace tai azumin nafila batare da izinin mujin taba (in yana nan).

    (53) Kaurace ma gadon miji ga mace.

    (54) Cin abinci da hannun hagu.

    (55) Zama akan kabari.

    (56) Fita garin da annoba ta afka mashi.

    (57) Shiga garin da annoba ta afka masa.

    (58) Fifita danda acikin ‘ya’ya.

    (59) Yin azumi har akai dare.

    (60) Tsafi.

    (61) Cin mushe.

    (62) Cin hanci.

    Allah ya bamu iKon kiyayewa
    LAIFUKA DA ANNABI YAYI HANI GA AIKATA SU. (1) Daga ido a cikin sallah. (2) Yin waige acikin sallah. (3) Wuce wa gaban mai sallah. (4) Nuna musulmi da makami. (5) Zagin (yanayin) sanyi. (6) Zagin (yanayin) zafi. (7) Yin fitsari ko bayan gida. Acikin ruwa. (8) Bayan gida (kashi) a hanya. (9) Zaman hira bayan sallar isha. (10) Zagin iska. (11) Dagokan maibin sallah kafin liman. (12) Yin rantsuwa lokacin ciniki koda kana da gaskiya. (13) Yin aski ko yanke kunba,acikin goman farko na zulhajj. (14) Aske gemu. (15) Barin gashin baki. (16) Barin tufafi suja kasa. (17) Yin magana liman na huduba. (18) Cin albasa, ko tafarnuwa lokacin shiga jama’a. (19) Hassada. (20) Bincike(mara kyau). (21) Ha’inci. (22) Zalunci. (23) Zagin musulmi. (24) Cin mutuncin mutum. (25) Gulma. (26) Kin cika alkawari. (27) Alfahari. (28) Takama. (29) Zato. (30) Warewar mutum biyu (suyi magana) alhalin su ukune, batare da iziniba. (31) Cutar da dabba. (32) Cin riba. (33) Riya. (34) Kebewa da mace (ba ajnabiyyaba). (35) Kallon mace (wadda ba ajnabiyyaba). (36) Rantsuwa akan karya. (37) Yawan rantsuwa. (38) Yin koyi da kafiri. (39) Yin tsarki da hannun dama. (40) Barin wuta akunne lokacin barci. (41) Tafiya da takalmi daya. (42) Zuwa gun bokaye. (43) Aje kare a gida (banda na farauta ko gidan Gona). (44) Daura ma dabba karaurawa. (45) Ware juma’a don yin azumin nafila. (46) Yin rantsuwa da wani abu ba Allah ba. (47) Kiran wani da sunan sarkin sarakuna. (Allah ne sarkin sarakuna). (48) Abota da fasiki. (49) Fadin August yayi ruwa (wata ko tauraro). (50) Zagin zakara. (51) Kafirta musulmi. (52) Mace tai azumin nafila batare da izinin mujin taba (in yana nan). (53) Kaurace ma gadon miji ga mace. (54) Cin abinci da hannun hagu. (55) Zama akan kabari. (56) Fita garin da annoba ta afka mashi. (57) Shiga garin da annoba ta afka masa. (58) Fifita danda acikin ‘ya’ya. (59) Yin azumi har akai dare. (60) Tsafi. (61) Cin mushe. (62) Cin hanci. Allah ya bamu iKon kiyayewa
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Today's Biggest Headlines

    1. Wave of terror: New attacks plunge 10 states into anxiety

    === https://punchng.com/wave-of-terror-new-attacks-plunge-10-states-into-anxiety/

    2. Corruption responsible for Africa’s debt burden – Obasanjo

    === https://punchng.com/corruption-responsible-for-africas-debt-burden-obasanjo/

    3. Subscribers demand telecom service overhaul ahead of tariff hike

    === https://punchng.com/subscribers-demand-telecom-service-overhaul-ahead-of-tariff-hike/

    4. Men interested in dating me shouldn’t be scared — Kaffy

    === https://punchng.com/men-interested-in-dating-me-shouldnt-be-scared-kaffy/

    5. Kano Throne: Emir Sanusi secures victory against Bayero as A’Court overturns Justice Liman’s verdict

    === https://punchng.com/kano-throne-emir-sanusi-secures-victory-against-bayero-as-acourt-overturns-justice-limans-verdict/

    6. Esu-not-Satan: Traditional worshippers battle bias, seek to change stereotype

    === https://punchng.com/esu-not-satan-traditional-worshippers-battle-bias-seek-to-change-stereotype/

    7. Kingmakers protest as Makinde appoints new Alaafin

    === https://punchng.com/kingmakers-protest-as-makinde-appoints-new-alaafin/

    8. How three-year-old’s assault sparks debate on corporal punishment, teacher brutality

    === https://punchng.com/how-three-year-olds-assault-sparks-debate-on-corporal-punishment-teacher-brutality/

    9. Ibadan stampede: God will vindicate you, Ooni tells ex-queen

    === https://punchng.com/ibadan-stampede-god-will-vindicate-you-ooni-tells-ex-queen/

    10. Yobo, Martins tip Osimhen for United move

    === https://punchng.com/yobo-martins-tip-osimhen-for-united-move/

    #punch news
    Today's Biggest Headlines 1. Wave of terror: New attacks plunge 10 states into anxiety === https://punchng.com/wave-of-terror-new-attacks-plunge-10-states-into-anxiety/ 2. Corruption responsible for Africa’s debt burden – Obasanjo === https://punchng.com/corruption-responsible-for-africas-debt-burden-obasanjo/ 3. Subscribers demand telecom service overhaul ahead of tariff hike === https://punchng.com/subscribers-demand-telecom-service-overhaul-ahead-of-tariff-hike/ 4. Men interested in dating me shouldn’t be scared — Kaffy === https://punchng.com/men-interested-in-dating-me-shouldnt-be-scared-kaffy/ 5. Kano Throne: Emir Sanusi secures victory against Bayero as A’Court overturns Justice Liman’s verdict === https://punchng.com/kano-throne-emir-sanusi-secures-victory-against-bayero-as-acourt-overturns-justice-limans-verdict/ 6. Esu-not-Satan: Traditional worshippers battle bias, seek to change stereotype === https://punchng.com/esu-not-satan-traditional-worshippers-battle-bias-seek-to-change-stereotype/ 7. Kingmakers protest as Makinde appoints new Alaafin === https://punchng.com/kingmakers-protest-as-makinde-appoints-new-alaafin/ 8. How three-year-old’s assault sparks debate on corporal punishment, teacher brutality === https://punchng.com/how-three-year-olds-assault-sparks-debate-on-corporal-punishment-teacher-brutality/ 9. Ibadan stampede: God will vindicate you, Ooni tells ex-queen === https://punchng.com/ibadan-stampede-god-will-vindicate-you-ooni-tells-ex-queen/ 10. Yobo, Martins tip Osimhen for United move === https://punchng.com/yobo-martins-tip-osimhen-for-united-move/ #punch news
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • KYAUTA

    "Ku yi kyauta tana ƙara Soyayya" .

    Kyauta tana taka rawa mai girma wajen kyautata zamantakewa ta hanyoyi da dama, wanda ya haɗa da:

    1. Ƙarfafa Zumunci: Kyauta tana inganta alaƙa tsakanin mutane ta hanyar nuna kulawa da kauna. Lokacin da mutum ya ba da kyauta, yana nuna cewa yana tunawa da wani wanda hakan ke ƙarfafa alaƙa.

    2. Ƙarfafa Tausayi da ɗauke damuwa : Kyauta tana ba da damar nuna tausayi da ɗauke damuwa ga waɗanda ke cikin bukata. Wannan yana ƙara ƙarfin guiwa ga mai karɓa da mai bayarwa.

    3. Ƙara Aminci da Haɗin Kai: A cikin al'umma, kyauta tana ƙara haɗin kai da amana tsakanin mutane. Yana sa mutane su zama masu taimakon juna kuma ya rage girman bambance-bambance.

    4. Fadakarwa da Ilimantarwa: Kyauta tana iya kasancewa hanyar ilimantarwa, musamman idan tana da alaƙa da littattafai ko kayan ilimi. Wannan yana inganta fahimtar juna da ilimi tsakanin mutane.

    5. Rage Talauci da Ƙuncin Rayuwa: Kyauta tana taimakawa wajen rage talauci da ƙuncin rayuwa ta hanyar bayar da tallafi ga waɗanda ba su da karfi. Wannan yana inganta walwala da jin daɗin rayuwa a cikin al'umma.

    6. Ƙarfafa Al'adu da Ƙima: Kyauta tana tallafawa al'adu da al'adar kyautatawa, wanda ke gina ƙima mai kyau a cikin al'umma.

    7. Ƙarfafa Ruhi da Gaskiya da Kyautatawa: Lokacin da kyauta take fitowa daga zuciya, tana ƙarfafa Ruhi da gaskiya da kyautatawa. Wannan yana sa mutane su zama masu tsoron Allah da tausayi, wanda ke inganta zaman lafiya da haɗin kai a cikin al'umma.

    8. Taimakawa wajan Gina Kyakkyawan ɗabi’u : Kyauta tana ƙarfafa ɗabi'u masu kyau kamar godiya, tausayi, da haɗin kai. Yayin da mutane suka saba da bayarwa da karɓar kyauta, wannan yana zama wani ɓangare na rayuwar su, wanda ke haifar da ingantaccen salon rayuwa.

    9. Ƙara Jin Daɗi: Kyauta tana haifar da farin ciki ga mai bayarwa da mai karɓa. Wannan farin ciki yana ƙara jin daɗin rayuwa, yana sa mutane su ji ƙwarin gwiwa da kasancewa cikin yanayi mai kyau.

    10. Karfafa Kauna da Soyayya: Kyauta tana ƙarfafa kauna da s
    KYAUTA "Ku yi kyauta tana ƙara Soyayya" . Kyauta tana taka rawa mai girma wajen kyautata zamantakewa ta hanyoyi da dama, wanda ya haɗa da: 1. Ƙarfafa Zumunci: Kyauta tana inganta alaƙa tsakanin mutane ta hanyar nuna kulawa da kauna. Lokacin da mutum ya ba da kyauta, yana nuna cewa yana tunawa da wani wanda hakan ke ƙarfafa alaƙa. 2. Ƙarfafa Tausayi da ɗauke damuwa : Kyauta tana ba da damar nuna tausayi da ɗauke damuwa ga waɗanda ke cikin bukata. Wannan yana ƙara ƙarfin guiwa ga mai karɓa da mai bayarwa. 3. Ƙara Aminci da Haɗin Kai: A cikin al'umma, kyauta tana ƙara haɗin kai da amana tsakanin mutane. Yana sa mutane su zama masu taimakon juna kuma ya rage girman bambance-bambance. 4. Fadakarwa da Ilimantarwa: Kyauta tana iya kasancewa hanyar ilimantarwa, musamman idan tana da alaƙa da littattafai ko kayan ilimi. Wannan yana inganta fahimtar juna da ilimi tsakanin mutane. 5. Rage Talauci da Ƙuncin Rayuwa: Kyauta tana taimakawa wajen rage talauci da ƙuncin rayuwa ta hanyar bayar da tallafi ga waɗanda ba su da karfi. Wannan yana inganta walwala da jin daɗin rayuwa a cikin al'umma. 6. Ƙarfafa Al'adu da Ƙima: Kyauta tana tallafawa al'adu da al'adar kyautatawa, wanda ke gina ƙima mai kyau a cikin al'umma. 7. Ƙarfafa Ruhi da Gaskiya da Kyautatawa: Lokacin da kyauta take fitowa daga zuciya, tana ƙarfafa Ruhi da gaskiya da kyautatawa. Wannan yana sa mutane su zama masu tsoron Allah da tausayi, wanda ke inganta zaman lafiya da haɗin kai a cikin al'umma. 8. Taimakawa wajan Gina Kyakkyawan ɗabi’u : Kyauta tana ƙarfafa ɗabi'u masu kyau kamar godiya, tausayi, da haɗin kai. Yayin da mutane suka saba da bayarwa da karɓar kyauta, wannan yana zama wani ɓangare na rayuwar su, wanda ke haifar da ingantaccen salon rayuwa. 9. Ƙara Jin Daɗi: Kyauta tana haifar da farin ciki ga mai bayarwa da mai karɓa. Wannan farin ciki yana ƙara jin daɗin rayuwa, yana sa mutane su ji ƙwarin gwiwa da kasancewa cikin yanayi mai kyau. 10. Karfafa Kauna da Soyayya: Kyauta tana ƙarfafa kauna da s
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Kimanin shekara 15 da fara rikicin Boko Haram - ɗaya daga cikin ƙungiyoyi mafiya hatsari a duniya, wadda ta yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 36,000 da tarwatsa miliyoyi - muhawara kan waɗanda ke taimaka mata ta sake tasowa.
    Kimanin shekara 15 da fara rikicin Boko Haram - ɗaya daga cikin ƙungiyoyi mafiya hatsari a duniya, wadda ta yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 36,000 da tarwatsa miliyoyi - muhawara kan waɗanda ke taimaka mata ta sake tasowa.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Baki ɗayan Gijin samuwa asalinsa daga Allah ne, kuma zuwa ga Allah.Rayuwar Sardar Shaheedul-Qudus, Qasseem Sulaimani, misdaqi ne na wannan maganar ta Arifai. Sulaimani daga Allah ya fito, bai san komai ba sai aikin Allah, har zuwa sadda ya koma ga Allah (T).
    Baki ɗayan Gijin samuwa asalinsa daga Allah ne, kuma zuwa ga Allah.Rayuwar Sardar Shaheedul-Qudus, Qasseem Sulaimani, misdaqi ne na wannan maganar ta Arifai. Sulaimani daga Allah ya fito, bai san komai ba sai aikin Allah, har zuwa sadda ya koma ga Allah (T).
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Sila was less than three weeks old when her mother Nariman realised she wasn't moving.

    "I woke up in the morning and told my husband that the baby hadn't stirred for a while. He uncovered her face and found her blue, biting her tongue, with blood coming out of her mouth," says Nariman al-Najmeh.

    In their tent situated on the beach in southern Gaza, Nariman is sitting with her husband, Mahmoud Fasih, and their two young children - Rayan, who is four years old, and Nihad, who is two and a half.
    Sila was less than three weeks old when her mother Nariman realised she wasn't moving. "I woke up in the morning and told my husband that the baby hadn't stirred for a while. He uncovered her face and found her blue, biting her tongue, with blood coming out of her mouth," says Nariman al-Najmeh. In their tent situated on the beach in southern Gaza, Nariman is sitting with her husband, Mahmoud Fasih, and their two young children - Rayan, who is four years old, and Nihad, who is two and a half.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • The family say they have been displaced more than 10 times during the 14-month war.

    "My husband is a fisherman, we're from the north and left without anything but we did it for our children," says Nariman in an interview with a freelance cameraman working with the BBC. Israel prevents international media from entering and freely working on the ground in Gaza.

    "When I was pregnant, I used to think about how I was going to get clothes for the baby. I was really worried because my husband doesn't have work."
    The family say they have been displaced more than 10 times during the 14-month war. "My husband is a fisherman, we're from the north and left without anything but we did it for our children," says Nariman in an interview with a freelance cameraman working with the BBC. Israel prevents international media from entering and freely working on the ground in Gaza. "When I was pregnant, I used to think about how I was going to get clothes for the baby. I was really worried because my husband doesn't have work."
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
More Results
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored