AN KARRAMA FAUZIYYA D. SULEIMAN DA LAMBAR YABO TA PANDORA A MATSAYIN: "WADDA TA FI TAIMAKON AL’UMMA A 2024"
Shahararriyar mai fafutukar tallafawa al’umma mabuΖata, kuma fitacciyar marubuciya a masana’antar Kannywood, Fauziyya D. Sulaiman ta samu lambar yabo ta (Pandora Award), a matsayin: "Wadda Ta Fi Taimakon Al’umma," (Best Community Impact Award).
A ranar Laraba, 15 ga watan Janairu, 2025 aka gudanar da babban taron ba da lambobin yabon a Luxurian Event Centre da ke No. 19 GiΙaΙo Road, Kano.
Bikin ba da lambobin yabon wanda ke zaman karo na shida a bana, ya zaΖulo muhimman mutane da suka yi fice a fannoni daban-daban, inda Fauziyya ta samu nasarar shiga a bana domin yaba wa da Ζara mata Ζarfin gwiwa kan ayyukan da ta ke yi. Yanzu haka ita ce mataimakiya ta musamman ga gwamnan Jihar Kano kan harkokin jinΖai da taimakon al’umma.

0 Comments
0 Shares
0 Reviews