Sponsored
  • Ebira Born, Ikede Musician, Prince Itopa Ozi Damisa, Calls On The Ohinoyi Of Ebiraland, HRM Ahmed Anaje To "Ebiranize" His Dressing Code.

    Source: Ebira Online Media
    @topfans
    #highlightseveryone
    Leco-360Media
    Ebira Born, Ikede Musician, Prince Itopa Ozi Damisa, Calls On The Ohinoyi Of Ebiraland, HRM Ahmed Anaje To "Ebiranize" His Dressing Code. Source: Ebira Online Media @topfans #highlightseveryone Leco-360Media
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • An kai harin kunar bakin wake a babban bankin Najeriya da ke Abuja, inda ake fargabar mutuwar mutane da dama tare da lalata dala biliyan 100.
    Wani dan kunar bakin wake ya lalata babban bankin Najeriya gaba daya a ranar Kirsimeti

    Allah ya kyauta
    An kai harin kunar bakin wake a babban bankin Najeriya da ke Abuja, inda ake fargabar mutuwar mutane da dama tare da lalata dala biliyan 100. Wani dan kunar bakin wake ya lalata babban bankin Najeriya gaba daya a ranar Kirsimeti Allah ya kyauta 🤧
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Za ka ga waɗansu shafuffuka basu da wani aiki sai antaya ashar da zage-zage da sauransu, kuma na san har wala-yau makiya sun shigo mana da wannan, da jin wannan mun san kwagilolin makiya ne.

    Dama can su abinda suke ta kokari, shine su tabbatar da cewa a ƙasar nan sun haɗa mu rigingimu da juna. Su haɗa mu rigimar kudu da arewa, waɗannan a ce ko ƴan arewa ne, ƴan kudu suna muku kaza, ku kuma ƴan kudu ne, a ce ƴan arewa suna muku kaza, ƴan kudu su dinga antayo wa ƴan arewa zagi na fitar arziki cikin zagin harda zagin Shehu Usmanu Ɗanfodiyo (R). Su kuma ƴan arewa su ce ai ku kaza, ku kaza miyagun maganganu.

    Sannan kuma ƴan Arewa sai a zo a ce ai ku ma Kirista da Musulmi ne, su Musulmi su fara cewa kirista kaza ne, su kira su da waɗansu sunannaki, sannan su ma Kiristan su ma su rama, su kira Musulmi da wasu sunannaki; abinda ake so a yi faɗa. Sannan harwa yau kuma fadan kabilu, a ce wannan ƙabilan kaza, wannan kaza; wani abin mamaki ma shi ne wanda suka zo da shi wai wasu suna kiran kansu Hausawa, wai suna fada da Fulani wai su ƙabila ne.

    Mun san wannan aikin makiyanmu ne, wasu ne suka zo mana da wannan, don a iyakar saninmu, Hausa ƙasa ce, kuma ƙasar nan ta haɗa da kabilu daban-daban, harda addinai daban-daban; ko lokacin da su Shehu Usmanu su ka tabbatar da daula Musulma ba an ce kowa dole sai an maishi Musulmi bane, akwai wanda suka rike addinansu na gargajiya, kuma ba a ce musu dole su bari ba, don ba a tilasta wa mutum dole ya yi addini.

    -Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H)

    @Szakzakyoffice
    #unity
    #AyyamFatimiyya
    #PrayForPalestine
    #OurMartysOurHeroes
    22/Jimada Ath-Thaniyah/1446
    25/12/2024
    Za ka ga waɗansu shafuffuka basu da wani aiki sai antaya ashar da zage-zage da sauransu, kuma na san har wala-yau makiya sun shigo mana da wannan, da jin wannan mun san kwagilolin makiya ne. Dama can su abinda suke ta kokari, shine su tabbatar da cewa a ƙasar nan sun haɗa mu rigingimu da juna. Su haɗa mu rigimar kudu da arewa, waɗannan a ce ko ƴan arewa ne, ƴan kudu suna muku kaza, ku kuma ƴan kudu ne, a ce ƴan arewa suna muku kaza, ƴan kudu su dinga antayo wa ƴan arewa zagi na fitar arziki cikin zagin harda zagin Shehu Usmanu Ɗanfodiyo (R). Su kuma ƴan arewa su ce ai ku kaza, ku kaza miyagun maganganu. Sannan kuma ƴan Arewa sai a zo a ce ai ku ma Kirista da Musulmi ne, su Musulmi su fara cewa kirista kaza ne, su kira su da waɗansu sunannaki, sannan su ma Kiristan su ma su rama, su kira Musulmi da wasu sunannaki; abinda ake so a yi faɗa. Sannan harwa yau kuma fadan kabilu, a ce wannan ƙabilan kaza, wannan kaza; wani abin mamaki ma shi ne wanda suka zo da shi wai wasu suna kiran kansu Hausawa, wai suna fada da Fulani wai su ƙabila ne. Mun san wannan aikin makiyanmu ne, wasu ne suka zo mana da wannan, don a iyakar saninmu, Hausa ƙasa ce, kuma ƙasar nan ta haɗa da kabilu daban-daban, harda addinai daban-daban; ko lokacin da su Shehu Usmanu su ka tabbatar da daula Musulma ba an ce kowa dole sai an maishi Musulmi bane, akwai wanda suka rike addinansu na gargajiya, kuma ba a ce musu dole su bari ba, don ba a tilasta wa mutum dole ya yi addini. -Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) @Szakzakyoffice #unity #AyyamFatimiyya #PrayForPalestine #OurMartysOurHeroes 22/Jimada Ath-Thaniyah/1446 25/12/2024

  • I lived in the northern part of Nigeria for more than two and half decades, here are the foods I miss so much;

    - Dambu nama or kaji: Shredded and spiced dried meat. When you pour these over your rice ehh.

    - Lettuce salad: It's usually a mixture of sliced lettuce, tomatoes, onions, suya spice and oil. You will mix all up. If you want, add shredded meat or chicken.

    - Wara: it's made from soyabeans and fried. Then spiced with yaji. Wayooooo

    - Dan wake: Dumplings made from beans. It's served sprinkled with oil and yaji. You would think it's meat

    - Fura da nono: Gotten from cows. There was this lady that sells at the front of my mom's shop those days. I would buy, add peanuts, banana and honey and blend until creamy. Wallahi dadi gari shi.

    - Waina: I had the best in FCE Zaria kaduna state. When I discovered they made the best, I bought everyday. I preferred suya spice sprinkled on it. Absolutely yummy.

    - Kilishi: They make the best, no cap. Granddad always asked for it whenever we traveled. My family love it.

    - Tuwo masara: We always mixed it with cassava. Pairs well with any Nigeria soup. Try it.

    - Gurasa: it's a flat bread, oiled and rubbed with suya spice. You can have them with cabbage salad and chicken suya.

    - Suya: The northerners makes the best

    I left the north, but the north did not leave me

    #thestewychef
    I lived in the northern part of Nigeria for more than two and half decades, here are the foods I miss so much; - Dambu nama or kaji: Shredded and spiced dried meat. When you pour these over your rice ehh😋😋😋. - Lettuce salad: It's usually a mixture of sliced lettuce, tomatoes, onions, suya spice and oil. You will mix all up. If you want, add shredded meat or chicken. - Wara: it's made from soyabeans and fried. Then spiced with yaji. Wayooooo😁😁😁😁😋😋😋 - Dan wake: Dumplings made from beans. It's served sprinkled with oil and yaji. You would think it's meat 🙈🙈🙈 - Fura da nono: Gotten from cows. There was this lady that sells at the front of my mom's shop those days. I would buy, add peanuts, banana and honey and blend until creamy. Wallahi dadi gari shi. - Waina: I had the best in FCE Zaria kaduna state. When I discovered they made the best, I bought everyday. I preferred suya spice sprinkled on it. Absolutely yummy. - Kilishi: They make the best, no cap. Granddad always asked for it whenever we traveled. My family love it. - Tuwo masara: We always mixed it with cassava. Pairs well with any Nigeria soup. Try it. - Gurasa: it's a flat bread, oiled and rubbed with suya spice. You can have them with cabbage salad and chicken suya. - Suya: The northerners makes the best 😋 I left the north, but the north did not leave me😁😁😁 #thestewychef
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • A person or thing's fundamental qualities: A person or thing's identity, essential character, or disposition. For example, "a baby with a happy nature".

    #dandiron
    A person or thing's fundamental qualities: A person or thing's identity, essential character, or disposition. For example, "a baby with a happy nature". #dandiron
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Nigeria: Fundamental rights violation by Police I.G?

    Nigerian Police security forces in Abuja have arrested over two hundred (200) Muslims, followers of Sheikh Ibraheem Zakzaky today, Monday 23rd December, most of whom are women and children, including these babies and more others who their numbers reached closed fifty.

    Their only fault is they conducted a program, celebrating the birthday of the holy Prophet's daughter, Sayyidah Zahara (SA). They were arrested while dispersing from the premises the program was conducted to their various destinations.

    The most painful part of this unprovoked aggression is the arrest of the young babies and multiples of breastfeeding mothers.

    It is indeed baffling on why the #NigerianPolice by the order of the Police I.G decided to commit this inhuman act, which gross violation of their fundamental human rights as Muslims who have the right to practice their faith they way they understand and in a way that is not against the rule of law.

    - Abdullahi Isah Wasagu

    Yaumuz Zahra Abuja 2024
    1446AH
    Nigeria: Fundamental rights violation by Police I.G? Nigerian Police security forces in Abuja have arrested over two hundred (200) Muslims, followers of Sheikh Ibraheem Zakzaky today, Monday 23rd December, most of whom are women and children, including these babies and more others who their numbers reached closed fifty. Their only fault is they conducted a program, celebrating the birthday of the holy Prophet's daughter, Sayyidah Zahara (SA). They were arrested while dispersing from the premises the program was conducted to their various destinations. The most painful part of this unprovoked aggression is the arrest of the young babies and multiples of breastfeeding mothers. It is indeed baffling on why the #NigerianPolice by the order of the Police I.G decided to commit this inhuman act, which gross violation of their fundamental human rights as Muslims who have the right to practice their faith they way they understand and in a way that is not against the rule of law. - Abdullahi Isah Wasagu Yaumuz Zahra Abuja 2024 1446AH
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Shin Ko Kun San?

    Jerin Wasu Daga Cikin Sunayen Gargajiya Na Kabilun Arewa

    ...a wace jiha aka fi samun irin wadannan sunaye a Arewa?

    Daga Adamu Shu'aibu Jama'are

    1. Bulus Angulu
    2. Nasamu Wayo
    3. Audu Lauje Kaifi
    4. Barnabas Maciji
    5. Andrew Gishiri
    6. Ishaya Kwaya
    7. Kallamu Santsi
    8. Anthony Kura
    9. Mutuwa Waje
    10. John Tumbi
    11. Ladidi Dadi
    12. Ceto Dangiwa
    13. Lambatu Ciyawa
    14. Manjagara Kwashe
    15. Amos Rai Asama
    16. Talatu Wasan Maza
    17. Bargo S. Mayafi
    18. Zamani Kantiyok
    19. Kaza Gishiri
    20. Rebbeca Tsintsiya
    21. Jummai Maza
    22. Allura Likita
    23. Bage Mutuwa
    24. Asabe Sarkin Noma
    25. Achi Shuru
    26. Kyauta Gajere
    27. Justina Acibiri
    28. Amos Maigona
    29. Emmanuel Gajere
    30. Favour Kunya
    31. Godiya Kanti
    32. Linda Bindi
    33. Aɗanɗana John
    34. Tsallaka Kwalbati
    35. Tani Mugu
    36. Goruba S. Gwaguyom
    37. Rifkatu Kanbel
    38. Charity Tsammani
    39. Zakka Nagode
    40. Yonanna Bincike
    41. Tsammani Shegiya
    42. Karuwa John
    43. Gatari Sara
    44. Anthony Manzo
    45. Dogara Yakubu
    46. Alheri Bijimi
    47. Lahira Gaskiya
    48. Irmiya Gwaza
    49. Labaran Gobe Zantashi
    50. Bulus Katanga
    51. Bulus Gidan Sama
    52. Abuga Abarshi
    53. Akuya Bunsuru
    54. Alhamdu Lale
    55. Wallahi Babu
    56. Bulus Maisamari
    57. Zakka Duniya
    58. Kyauta Dangana
    59. Markus Tabo
    60. Maimutane Duk
    61.Tanuna Mangyada
    62.Tankade Giwa
    63.Altine Danfulani
    64.Hukunchi Gyan
    65.Tagwai Dan Tsuntsu
    66. Kura Bante
    67. Wata Asama
    68. Kuka Kare
    89. Damisa Riga
    70. Mutuwa Kwanta
    71. Lydia Kura
    72. Auta Kujera
    72. Damina Kallo
    73. Bulus Wayo
    74. Mai'unguwa Gatari

    Wanne ya fi jan hankalinka?
    Shin Ko Kun San? Jerin Wasu Daga Cikin Sunayen Gargajiya Na Kabilun Arewa ...a wace jiha aka fi samun irin wadannan sunaye a Arewa? Daga Adamu Shu'aibu Jama'are 1. Bulus Angulu 2. Nasamu Wayo 3. Audu Lauje Kaifi 4. Barnabas Maciji 5. Andrew Gishiri 6. Ishaya Kwaya 7. Kallamu Santsi 8. Anthony Kura 9. Mutuwa Waje 10. John Tumbi 11. Ladidi Dadi 12. Ceto Dangiwa 13. Lambatu Ciyawa 14. Manjagara Kwashe 15. Amos Rai Asama 16. Talatu Wasan Maza 17. Bargo S. Mayafi 18. Zamani Kantiyok 19. Kaza Gishiri 20. Rebbeca Tsintsiya 21. Jummai Maza 22. Allura Likita 23. Bage Mutuwa 24. Asabe Sarkin Noma 25. Achi Shuru 26. Kyauta Gajere 27. Justina Acibiri 28. Amos Maigona 29. Emmanuel Gajere 30. Favour Kunya 31. Godiya Kanti 32. Linda Bindi 33. Aɗanɗana John 34. Tsallaka Kwalbati 35. Tani Mugu 36. Goruba S. Gwaguyom 37. Rifkatu Kanbel 38. Charity Tsammani 39. Zakka Nagode 40. Yonanna Bincike 41. Tsammani Shegiya 42. Karuwa John 43. Gatari Sara 44. Anthony Manzo 45. Dogara Yakubu 46. Alheri Bijimi 47. Lahira Gaskiya 48. Irmiya Gwaza 49. Labaran Gobe Zantashi 50. Bulus Katanga 51. Bulus Gidan Sama 52. Abuga Abarshi 53. Akuya Bunsuru 54. Alhamdu Lale 55. Wallahi Babu 56. Bulus Maisamari 57. Zakka Duniya 58. Kyauta Dangana 59. Markus Tabo 60. Maimutane Duk 61.Tanuna Mangyada 62.Tankade Giwa 63.Altine Danfulani 64.Hukunchi Gyan 65.Tagwai Dan Tsuntsu 66. Kura Bante 67. Wata Asama 68. Kuka Kare 89. Damisa Riga 70. Mutuwa Kwanta 71. Lydia Kura 72. Auta Kujera 72. Damina Kallo 73. Bulus Wayo 74. Mai'unguwa Gatari Wanne ya fi jan hankalinka?
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Peace (Shalom) means Wholeness- Nothing Missing, Nothing Stolen, Nothing Damaged, Nothing spoilt, Nothing Decayed.
    Peace (Shalom) means Wholeness- Nothing Missing, Nothing Stolen, Nothing Damaged, Nothing spoilt, Nothing Decayed.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • So if Adam and Eve no eat that fruit, na so we go dey waka naked for this harmattan
    So if Adam and Eve no eat that fruit, na so we go dey waka naked for this harmattan❓🙆🙆
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
More Results
Sponsored
Sponsored