• Fadi sunan mutun daya agidannan
    dazaka bada, abaka sabulu ko omo.
    Fadi sunan mutun daya agidannan dazaka bada, abaka sabulu ko omo. 👂👂👂👂👂
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Assalamu alaikum,
    Ku taya ni murna!!
    Wannan shine Post dina na farko a Danloader
    Assalamu alaikum, Ku taya ni murna!! Wannan shine Post dina na farko a Danloader
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • When a man has knowledge of Deen, he can lead his family with respect.

    When a woman has knowledge of Deen, she can lead her children in humility.

    When children have knowledge of Deen, they can lead their parents to Jannah.

    May Allah SWT grant everyone the Nihmath of Deen Ameen.
    When a man has knowledge of Deen, he can lead his family with respect. ✨💖✨ When a woman has knowledge of Deen, she can lead her children in humility. ✨💖✨ When children have knowledge of Deen, they can lead their parents to Jannah. ✨💖✨ May Allah SWT grant everyone the Nihmath of Deen Ameen. ✨💖✨
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • "Sanda mijin Samha ya sake ta lokacin ba ta da abin mallakar maza ne? Ko kuma sannan ba ta samu lakanin mallake maza ba? Mallakar namiji a titi aikin banza ne tun da bai mallaku ya aureki ba." Martanin 'yar gwagwarmaya Hafsat Ahmad Jingau ga jaruma Samha M. Inuwa
    "Sanda mijin Samha ya sake ta lokacin ba ta da abin mallakar maza ne? Ko kuma sannan ba ta samu lakanin mallake maza ba? Mallakar namiji a titi aikin banza ne tun da bai mallaku ya aureki ba." Martanin 'yar gwagwarmaya Hafsat Ahmad Jingau ga jaruma Samha M. Inuwa
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Rihanna and her mansion
    Rihanna and her mansion
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Hallelujah from Hossanna ni orun fun Ayo igbala re la aye mi
    Hallelujah from Hossanna ni orun fun Ayo igbala re la aye mi
    Positive
    1
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Just wanna make mama proud
    Just wanna make mama proud
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Duk wanda muka kama da cin zàráfín bil-adama za mu hukunta shi - inji kwamishinar Shari'a Fadeela Muhammad Dikko

    Kwamishinar Shari'a ta jihar Katsina Barista Fadeela Muhammad Dikko, ta ce babu wanda ya fi ƙarfin doka ko ɗan waye, don haka duk wanda aka kama yaci zarafi Mata ta hanyar fy@ɗé ko láláta Yara samari ko wani cin zàráfín na daban za a hukunta shi daide da abinda ya aikata.

    Barista Fadeela Muhammad ta bayyana haka ga Manema Labarai daide lokacin da suka fito daga shari'ar wasu da aka gabatar gameda cín záráfí, ranar Talata 14 ga watan Janairu 2025 cikin birnin jihar.

    Katsina Post ta samu cewa, ma'aikatar Shari'a ta yi haɗin guiwa da hukumar 'Yansanda, hukumar NSCDC, masu ruwa da tsaki domin ayyuka tare don daƙile cin zàráfí a faɗin jihar Katsina.

    A cewar ta, ko a shekarar 2024 da ta gabata Gwamna Raɗɗa ya sa hannu a kan dokar da take hani da cin zàráfín Mata da sauran bil-adama, saboda haka ke duk wani mai faɗa aji a ma'aikatar Shari'a suka rufa ma su baya domin ganin an hukunta duk wanda ya karya doka idan har an kama mutum da laifin da ake tuhumar sa da shi.

    Ta yi nuni da cewa, bayan sa hannu ne ma'aikatar Shari'a ta kafa wani kwamiti na kota-kwana wanda a lokacin saida aka binciko Laifuka 50 da suka haɗa da cin zàráfín Ɗan Adam, wanda ta ce da yawan wasu mutane suna tunanin ba a hukunta masu irin waɗannan Laifuka, amma yanzu ga shi sun tara yan jarida sun ganema idanun su, domin wannan shi ne karo na farko da aka fara bayyana ma al'umma irin tarin nasarar da aka fara samu gameda hukunta masu laifukan.

    Ta kuma jaddada cewa, tun da wannan watan har ƙarshen sa za su ci gaba da gabatar da waɗanda ake tuhuma domin al'umma su san ana hukunci kuma duk wanda yake shirin yi yaji tsoron aikatawa, domin sun yi alƙawarin duk wanda aka kama da laifin za a hukunta shi daide da abinda ya aikata.

    Kazalika, kwamishinar ta yi alƙawari za su cigaba da wayar da kan al'umma musamman mutanen karkara gameda da cin zàráfínsu ko kuma waninsu, domin nuna ma su hanya ta yadda za su kawo ƙara domin a bi ma su hakin su.
    Duk wanda muka kama da cin zàráfín bil-adama za mu hukunta shi - inji kwamishinar Shari'a Fadeela Muhammad Dikko Kwamishinar Shari'a ta jihar Katsina Barista Fadeela Muhammad Dikko, ta ce babu wanda ya fi ƙarfin doka ko ɗan waye, don haka duk wanda aka kama yaci zarafi Mata ta hanyar fy@ɗé ko láláta Yara samari ko wani cin zàráfín na daban za a hukunta shi daide da abinda ya aikata. Barista Fadeela Muhammad ta bayyana haka ga Manema Labarai daide lokacin da suka fito daga shari'ar wasu da aka gabatar gameda cín záráfí, ranar Talata 14 ga watan Janairu 2025 cikin birnin jihar. Katsina Post ta samu cewa, ma'aikatar Shari'a ta yi haɗin guiwa da hukumar 'Yansanda, hukumar NSCDC, masu ruwa da tsaki domin ayyuka tare don daƙile cin zàráfí a faɗin jihar Katsina. A cewar ta, ko a shekarar 2024 da ta gabata Gwamna Raɗɗa ya sa hannu a kan dokar da take hani da cin zàráfín Mata da sauran bil-adama, saboda haka ke duk wani mai faɗa aji a ma'aikatar Shari'a suka rufa ma su baya domin ganin an hukunta duk wanda ya karya doka idan har an kama mutum da laifin da ake tuhumar sa da shi. Ta yi nuni da cewa, bayan sa hannu ne ma'aikatar Shari'a ta kafa wani kwamiti na kota-kwana wanda a lokacin saida aka binciko Laifuka 50 da suka haɗa da cin zàráfín Ɗan Adam, wanda ta ce da yawan wasu mutane suna tunanin ba a hukunta masu irin waɗannan Laifuka, amma yanzu ga shi sun tara yan jarida sun ganema idanun su, domin wannan shi ne karo na farko da aka fara bayyana ma al'umma irin tarin nasarar da aka fara samu gameda hukunta masu laifukan. Ta kuma jaddada cewa, tun da wannan watan har ƙarshen sa za su ci gaba da gabatar da waɗanda ake tuhuma domin al'umma su san ana hukunci kuma duk wanda yake shirin yi yaji tsoron aikatawa, domin sun yi alƙawarin duk wanda aka kama da laifin za a hukunta shi daide da abinda ya aikata. Kazalika, kwamishinar ta yi alƙawari za su cigaba da wayar da kan al'umma musamman mutanen karkara gameda da cin zàráfínsu ko kuma waninsu, domin nuna ma su hanya ta yadda za su kawo ƙara domin a bi ma su hakin su.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Out dream is big that's why we keep pushing we don't wanna go home empty hand that's why we go harder not just hard. The hustle and focus mad
    Out dream is big that's why we keep pushing we don't wanna go home empty hand that's why we go harder not just hard. The hustle and focus mad
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Telling me this telling that trash is what you preach nigga don't go too far. Am coming from the jungle I don't wanna go back
    Telling me this telling that trash is what you preach nigga don't go too far. Am coming from the jungle I don't wanna go back
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
More Results
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored