0 Comments
·0 Shares
·0 Reviews
Sponsored
Sponsored
-
-
Earth is the closest planet to the moon but I can't still see at nightEarth is the closest planet to the moon but I can't still see at night0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
-
-
-
-
-
-
Sabuwar kungiya ta bayyana a Kaduna, ƴaƴan ƙungiyar basu yi imani da addinin Musulunci ko na Kiristanci ba, sun karkata ga addinin gargajiya, kuma cikin ayyukansu akwai safarar mutane da raba ƴaƴa da iyayensu.
Shugaban ƙungiyar Mista Yokana mazaunin birnin Jos ne a jihar Filato, amma hedkwatar ƙungiyar na da zama ne a jihar Kaduna. Kamar yadda 21st Century Chronicle ta ruwaito, sunan ƙungiyar ACHAD Life Mission International.Sabuwar kungiya ta bayyana a Kaduna, ƴaƴan ƙungiyar basu yi imani da addinin Musulunci ko na Kiristanci ba, sun karkata ga addinin gargajiya, kuma cikin ayyukansu akwai safarar mutane da raba ƴaƴa da iyayensu. Shugaban ƙungiyar Mista Yokana mazaunin birnin Jos ne a jihar Filato, amma hedkwatar ƙungiyar na da zama ne a jihar Kaduna. Kamar yadda 21st Century Chronicle ta ruwaito, sunan ƙungiyar ACHAD Life Mission International.0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews -