• 0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • 1 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Inaction breeds doubt and fear. Action breeds confidence and courage.
    Inaction breeds doubt and fear. Action breeds confidence and courage.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Do what you have to do until you can do what you want to do.
    Do what you have to do until you can do what you want to do.
    1 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Don't pity yourself because they left. Pity them because, no matter what they do, they'll never have you again.
    Don't pity yourself because they left. Pity them because, no matter what they do, they'll never have you again.
    3 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Sometimes, when you are deeply in love, you forget that you are a wonderful person also.That when your love leaves you, you are still a wonderful person.
    Sometimes, when you are deeply in love, you forget that you are a wonderful person also.That when your love leaves you, you are still a wonderful person.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Well come to danloader
    Well come to danloader
    Positive
    1
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Hi
    Hi
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • ƘARIN HASKE SS (79). TAƁA KA LASHE A CIKIN YARJEJENIYAR G*ZA DA ZA A YI KWANAKIN NAN.

    A cikin sharuddan yarjejeniyar da za a fara aikatawa a G*za, kaso 70 cikin 100 da mafarkin Sin*war ya haƙƙaƙa a takarda. Saura a aikace. Alhamdulillahi.

    Wannan Nasara ce, domin ba haka maƙiya suka so ba. Da ace sun samu yadda suke so, da yanzu ba maganar yarjejeniyar yaudara ake ba, da yanzu babu kowa a Ga*za.

    Amma kar a manta da abunda aka rubuta a cikin ƙarin haske na ƙarshe. Yarjejeniya ce domin yin numfashi. Tabbas Sahayunawa ba za su so wannan ba. Amma shi Mahaukacin kare yana so ne a bashi lokaci ya yi numfashi, ya fara gamawa da matsalolinsu na cikin gida a Amrk. Sannan yana so ne shi a tashi haukar ya yi maganin Ira*n wadda itace tushen duk matsalolin nan.

    Bari dai kar mu yi riga Malam masallaci. Sauran Jawabai za su biyo bayan an ɗabbaƙawa yarjejeniyar hannu.

    Amma kar a manta wannan Nasara ce da ya kamata a yi murna. Domin lallai maƙiya sun ji kunya. Yanzu haka yan zafin kai daga cikin Sahayunawa sun fara ɗurawa Tru*np ashariya. Da yake su irin yan aiki da emotion ɗinnan ne. Ba ruwansu da aiki da Hankali. Hatta Mahaukacin kare ya fisu Natsuwa .

    Muna maraba da duk abunda zai saka basahayune baƙin ciki.

    Shamsudeen Hassan Zuru
    14/1/2024
    ƘARIN HASKE SS (79). TAƁA KA LASHE A CIKIN YARJEJENIYAR G*ZA DA ZA A YI KWANAKIN NAN. A cikin sharuddan yarjejeniyar da za a fara aikatawa a G*za, kaso 70 cikin 100 da mafarkin Sin*war ya haƙƙaƙa a takarda. Saura a aikace. Alhamdulillahi. Wannan Nasara ce, domin ba haka maƙiya suka so ba. Da ace sun samu yadda suke so, da yanzu ba maganar yarjejeniyar yaudara ake ba, da yanzu babu kowa a Ga*za. Amma kar a manta da abunda aka rubuta a cikin ƙarin haske na ƙarshe. Yarjejeniya ce domin yin numfashi. Tabbas Sahayunawa ba za su so wannan ba. Amma shi Mahaukacin kare yana so ne a bashi lokaci ya yi numfashi, ya fara gamawa da matsalolinsu na cikin gida a Amrk. Sannan yana so ne shi a tashi haukar ya yi maganin Ira*n wadda itace tushen duk matsalolin nan. Bari dai kar mu yi riga Malam masallaci. Sauran Jawabai za su biyo bayan an ɗabbaƙawa yarjejeniyar hannu. Amma kar a manta wannan Nasara ce da ya kamata a yi murna. Domin lallai maƙiya sun ji kunya. Yanzu haka yan zafin kai daga cikin Sahayunawa sun fara ɗurawa Tru*np ashariya.😂 Da yake su irin yan aiki da emotion ɗinnan ne. Ba ruwansu da aiki da Hankali. Hatta Mahaukacin kare ya fisu Natsuwa 😃. Muna maraba da duk abunda zai saka basahayune baƙin ciki. Shamsudeen Hassan Zuru 14/1/2024
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • 🥰😘
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored